-
Rasha : Mutane 14 Suka Mutu A Harin Jirgin Kasa
Apr 04, 2017 06:25Hukumomi a kasar Rasha sun ce addadin mutanen da suka mutu a harin jirgin kasa na Saint-Petersburg ya kai 14.
-
Koriya Ta Arewa Ta Yi Barazanar Maida Martani
Apr 04, 2017 06:24Koriya ta Arewa ta ce zata maida martani idan har kasahen duniya suka yunkura karkafa takunkuman da suka kakaba mata akan shirinnukiliyarta.
-
Sharhi: Ziyarar Sakataren Wajen Amurka A Turkiya
Apr 04, 2017 03:53A ranar Alhamis da ta gabata ce sakataren harkokin wajen kasar Amurka Rex Tillerson ya isa birnin Anka na kasar Turkiya, inda ya gana da shugaban ta Turkiya Rajab Tayyib Erdogan.
-
Wani Abu Ya Fashe Ya Kuma Kashe Mutane 10 A Birnin Saint Pertersburg Na Kasar Rasha
Apr 03, 2017 09:22Majiyar jami'an tsaro a birnin Saint Pertersburg na kasar Rasha ta bayyana cewa mutane 10 ne suka rasa rayukansu sanadiyyar fashewar wani abu a wata tashar Metro a cikin birnin birnin.
-
Rasha : Zargin Iran Da Ayyukan Ta'addanci, Shirme Ne, Inji Lavrov
Apr 03, 2017 06:30Ministan harkokin wajen kasar Rasha Sergueï Lavrov, ya yi watsi da zargin da Amurka kewa Iran kan aikata ayyukan ta'addanci da cewa batu ne marar tushe.
-
Colombiya : Adadin Mutanen Da Zaftarewar Kasa Ya Kashe Ya Karu
Apr 03, 2017 06:30Shugaban Columbiya, Juan Manuel Santos, ya sanar da cewa addadin 'yan kasar da zaftarewar kasa ya yi ajalinsu na dada karuwa, inda kawo yanzu addadinsu ya kai 254.
-
Kasar Amurka Ta Ce: Zata Dauki Matakin Bangare Guda Wajen Kalubalantar Koriya Ta Arewa
Apr 03, 2017 01:05Shugaban kasar Amurka ya yi gargadin cewa: Kasarsa zata dauki matakin yin gaban kanta wajen kalubalantar shirin makaman nukiliyar kasar Koriya ta Arewa.
-
Firayi Ministan Canada Ya Yi Allawai Da Keta Alfarmar Alkur'ani A Kasar
Apr 02, 2017 13:20Firayi ministan kasar Canada Justin Trudeau ya yi Allawadai da kakkausar murya dangane da yaga kwafin al'ur'ani mai tsarki da aka yi a jami'ar Ontario da ke kasar.
-
Colombiya : Sama Da Mutane 200 Suka Mutu A Zaftarewar Kasa
Apr 02, 2017 06:05An shiga zamen makoki a Columbiya bayan mumunar zaftarewar kasa da kawo yanzu tayi sanadin mutuwar mutane sam da 200 da kuma wasu daririwa da suka raunana.
-
ICC: Rikicin Da Ke Faruwa A Kongo Na Iya Zama Laifuffukan Yaki
Apr 02, 2017 00:24Babbar mai shigar da kara a kotun kasa da kasa mai shari'ar manyan laifuffukanyaki, Fatou Bensouda, ta bayyana cewar rikicin baya-bayan nan da ke faruwa a kasar Jamhuriyar Demokradiyyar Kongo, ciki kuwa har da kisan gillan da aka yi wa wasu kwararrun Majalisar Dinkin Duniya yana iya zama daga cikin laifuffukan yaki