-
Turai: Matsain Lamba Akan David Cameroon Saboda Ficewa Daga Turai:
Jun 25, 2016 02:51Kiran Tarayyar Turai Ga Birtaniya Akan Gaggauta Bankwana da ita.
-
An Ceto sama da 'Yan gudun Hijra dubu biyu A Bahrum
Jun 24, 2016 13:38Jami'an tsaron ruwan Italiya sun sanar da ceto bakin haure sama da dubu biyu a tekun Meditarinia
-
Sabunta Takunkumin Kwamitin Tsaron MDD kan kasar Congo
Jun 24, 2016 10:34Kwamitin Tsaro na MDD ya sabunta Takunkumin da ya dora wa kasar D/Congo na tsahon shekara guda.
-
Priministan Kasar Britaniya Zai Sauka Daga Mulki
Jun 24, 2016 03:47Priministan kasar Biritaniya David Cameron ya bada sanarwan cewa zai ajiye aikinsa bayan ficewar kasarsa daga tarayyar Turai.
-
Biritaniya Ta Fice Daga Cikin Kungiyar (EU)
Jun 24, 2016 02:01Al'ummar Biritaniya sun zabi ficewa daga cikin kungiyar tarayyar turai ta (EU)
-
Allah Wadan Cibiyoyin Kasa Da Kasa Kan Soke Takardar Dan Kasar Ayatullah Isa Qasim A Bahrain
Jun 24, 2016 00:52Cibiyoyin kasa da kasa sun biyo sauran sahun kungiyoyi da al'ummomin duniya wajen yin Allah wadai da nuna damuwarsu kan siyasar tursasawa da amfani da karfi na gwamnatin kasar Bahrain musamman bayan soke takardar shaidar dan kasa na babban malamin Shi'a na kasar Ayatullah Sheik Isa Qasim da gwamnatin ta yi.
-
Ganawa A Tsakanin Ministan Harkokin Wajen Iran da Shugaban Kasar Faransa
Jun 23, 2016 13:45Muhammad Jawad Zarif Ya Gana Da Shugaban Faransa Fransua Hollande
-
Jamus: Wani Dan Bindiga ya jikkata mutane da dama
Jun 23, 2016 13:41Jami'an tsaron sun harbe wani dan bindiga da ya kashe mutane da dama a Jamus.
-
An Fara Gudanar Da Zaben Jin Ra'ayin Mutanen Britania Kan Ci Gaba Da Zama Ko Ficewa Daga Tarayyar Turai
Jun 23, 2016 05:30An fara zaben raba gardama kan ci gaba ko kuma ficewar kasar Britania daga tarayyar Turai a yau Alhamis.
-
Amurka Ta Soki Lamirin Kawayenta Na Bahrain Kan Cin Zarafin Sheikh Isa Kasim
Jun 23, 2016 02:20Wani rahoton da ma'aikatar harkokin wajen kasar Amurka ta harhada kan cin zarafin bil adama Bahrain wanda kamfanin dillancin labaran Reuters ya samu kwafinsa, ya yi nuni da cewa mahukuntan kasar sun yi watsi da duk wani shiri na sasantawa da kuma yin sulhu da galibin al'ummar kasar masu adawa da salon mulkinsu.