-
Kasashen yankin gabashin Afirka sun fara gudanar da taro a kasar Burundi
Mar 30, 2016 00:50Birnin Bujumbura fadar mikin kasar Burundi na karbar bakuncin taron kasashen Gabashin Afrika da manufar fadada alakar dake tsakaninsu.
-
Rikici A Kasar D/Congo Ya Hallaka Mutane 16
Mar 29, 2016 22:48Dakarun tsaron D/Congo sun bayyana da cewa musayar wuta tsakanin Sojoji da 'yan tawayen gabashin kasar ya yi sanadiyar mutuwar Sojoji guda hudu, yayin da a bangaren 'yan tawaye suka kara mutanansu 12.
-
An Fara Nuna Damuwa Dangane Da Rikicin Kabilu A Ivory Coast
Mar 29, 2016 12:42Wasu daga cikin masu sarautu na gargajiya a kasar Ivory Coast sun fara nuna damuwa dangane da halin da ake ciki a yankunan da ake fama da rikicia tsakanin manoma da kuma makiyaya.
-
Fara Aiwatar Da Shirin Musayar Fursunoni Tsakanin Kasashen Zambiya Da Namibiya
Mar 27, 2016 04:53An fara shirin aiwatar da Yarjejeniyar da aka cimma tsakanin kasashen Zambiya da Namibiya kan musayar fursunoni.
-
Shugaban Tsibirin Zanzibar Mai Ci Kwarya-Kwaryar Gashin Kai Ya Yi Rantsuwar Kama Aiki
Mar 25, 2016 04:14Zababben shugaban Tsibirin Zanzibar mai ci kwarya-kwaryar gashin kai a kasar Tanzaniya ya yi rantsuwar kama aiki tare da jaddada kiran samun hadin kan al’ummar yankin a jiya Alhamis.
-
CAR : An Dage Zaben 'Yan Majalisar Dokoki Zagaye Na Biyu.
Mar 24, 2016 00:57Hukumar kula da sha'anin zabe a Jamhuriya Afirka ta Tsakiya (ANE) ta sanar da dage zaben cika-maki 'yan majalisun dokokin kasar zagaye na biyu da aka shirya yi ranar Lahadi nan har zuwa ranar 31 ga wata Maris.
-
Kasar Liberiya Ta Sanar Da Rufe Kan Iyakanta Da Kasar Guinea Saboda Bullar Ebola
Mar 23, 2016 06:10Mahukunta a kasar Liberiya sun sanar da rufe kan iyakar kasar da kasar Guinea a matsayin mataki na rigakafi bayan sanarwar da aka yi na sake bullar cutar nan ta Ebola a kasar Guinea.
-
Cutar Ebola Ta Kashe Mutane biyar A Guinea
Mar 22, 2016 13:34Hukumar yaki da cutar Ebola a kasar Guinea ta sanar da mutuwar mutane biyar sakamakon kamuwa da cutar Ebola bayan sake bullar ta a wannan kasa dake yammacin Afirka.
-
Firayi Ministan Benin Lionel Zinhou Ya Amince Da Shan Kaye A Zaben Kasar
Mar 21, 2016 05:24Rahotanni daga kasar Jamhuriyar Benin sun bayyana cewar firayi ministan kasar kuma dan takaran jam’iyya mai mulkin a kasar Lionel Zinhou ya amince da shan kaye a zagaye na biyu na zaben shugaban kasar da aka gudanar.
-
An Kama Mutane Biyu A Guinea Da Ake Zargi Da Hannu Cikin Harin Ivory Coast
Mar 20, 2016 06:14Rahotanni daga kasar Guinea Conakry sun bayyana cewar jami'ar tsaron kasar sun sami nasarar cafke wasu mutane biyu da ake zargi da hannu cikin harin ta'addancin da aka kai kasar Ivory Coast a kwanakin baya.