-
Ivory Coast : An Kori Mayan Jami'an Tsaro
Jan 10, 2017 03:05Shugaban kasar Ivory Coast / Cote d'Ivoire, Alhassane Ouattara, ya sallami manyan jami'an tsaro kasarsa da suka hada dana Soji, 'yan sanda da kuma Jandarma daga bakin aiki.
-
Tawagar AMISOM Za Ta Binciki Zargin Kisan Fararen Hula A Somaliya
Jan 09, 2017 07:24Tawagar wanzar da zaman lafiya ta kungiyar tarayyar Afirka (AMISOM), za ta gudanar da bincike game da zargin da ake yiwa dakarun ta, na kisan fararen hula a yankin Barawe dake kudancin kasar Somaliya.
-
Za'a Koma Zaman Shari'a Hissen Habre Ran Litinin
Jan 07, 2017 08:25A Ranar Litinin mai zuwa ce za'a yi zaman shari'a tsohon shugaban mulkin kama karyar na kasar Chadi Hissene Habre bayan da ya daukaka kara kan hukuncin rai da rai da aka yanke masa a watan Mayu shekara data gabata.
-
Ivory Coast : Sojoji Sunyi Bore A Bouake
Jan 06, 2017 07:01Tsaffin 'yan tawayen da aka shiggar aikin soji a Ivory Coast na bore a Bouake, birnin na biyu mafi girma a kasar.
-
MDD Ta Yi Maraba Da Yarjejeniyar Zaman Lafiya A DRC
Jan 05, 2017 08:27Kwamitin tsaro na MDD yayi maraba da rattaba hannu kan yarjejeniyar warware rikicin siyasar jamhuriyar Demokaradiyyar Congo tsakanin gwamnati da 'yan adawa kasar. securitycuncul
-
Marocco : An Ceto Bakin Haure 45 A Gabar Ruwan Nador
Jan 05, 2017 08:26Hukumomin a kasar Marocco sun sanar da ceto wasu bakin haure 45 'yan asalin yankin Kudu da hamadar sahara a gabar ruwan Nador dake arewa maso gabashin kasar.
-
Mozambique : Renamo Ta Shelanta Tsagaita Wuta Da Wata Biyu
Jan 03, 2017 10:38Babbar jam'iyyar adawa a kasar Mozambique (Renamo) ta sanar da dakatar da bude wuta har na tsawon wata biyu a wani mataki na share fagen shirin tattaunawa zamen lafiya da gwamnatin kasar.
-
Mozambique : Renamo Za Ta Tsagaita Bude Wuta Na Mako Guda
Dec 28, 2016 03:00Babbar jam'iyyar adawa a kasar Mozambique (Renamo) ta sanar a jiya Talata cewa, dakarunta za su tsagaita bude wuta har na tsawon mako guda.
-
'Yan Adawar Gambiya: Babu Wata Kotu Da Za Ta Soke Zaben Adamar Barrow Da Aka Yi
Dec 24, 2016 13:18Gamayyar 'yan adawan kasar Gambiya sun yi watsi da sanarwar da kotun kolin kasar ta yi na fara sauraran karar da shugaban kasar Yahya Jammeh ya shigar yana kalubalantar sakamakon zaben shugaban kasar inda suka ce babu wata kotu a duniyar nan da ta isa ta sauya nasarar da dan takararsu Adamar Barrow ya samu a zaben 1 ga watan Disamban da aka gudanar.
-
An Sanar Da Karshen Cutar Zazzabin Shawara A Kasar Angola
Dec 24, 2016 13:17Gwamnatin kasar Angola ta sanar da kawo karshen cutar shawara da ta balle a kasar wacce kuma ta yi sanadiyyar mutuwar alal akalla mutane 400 a duk fadin kasar.