-
Ivory Coast : Yajin Aikin Ma'aikata Ya Samu karbuwa A Bangaren Ilimi
Nov 09, 2016 02:20A kasar Ivory Coast yau kwana na biyu kenan da ma'aikatan gwamnati suka tsunduma cikin wani yajin aiki na kwanaki uku domin nuna fishinsu akan wani kuduri da ya shafi ma'aikatan da suka yi ritaya.
-
Saliyo Ta Yi Bikin Murnar Cika Shekara Guda Ba Ebola
Nov 09, 2016 02:19A Jiya Litinin al'ummar kasar Saliyo sun yi bikin murnar ban kwana da cutar Ebola, tun bayan da hukumar lafiya ta duniya WHO ta ayyana kasar a matsayin wacce ta yi nasarar kawar da cutar daga kasar shekara guda.
-
Bukatar Shawo Kan Matsalolin Tashe-Tashen Hankula A Kasar DR Congo
Nov 07, 2016 12:53Wata cibiyar kare hakkin bil-Adama da habaka tsarin dimokaradiyya a Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo ta bukaci daukan kwararan matakan ganin an shawo kan matsalolin tashe-tashen hankula a lardin Kivu ta Arewa da ke gabashin kasar.
-
Ci gaba da zanga-zangar kin jinin Gwamnatin a Kasar Demokaradiyar Kwango
Nov 07, 2016 07:36Zanga-zangar kin jinin Gwamnati ta yi tsanani a kasar Demokaradiyar kwango.
-
Taron Ministocin Noma na kasashen Larabawa da Afirka a kasar Sudan
Nov 06, 2016 07:41An fara gudanar da Taron Ministocin Noma na kasashen Larabawa da Afirka a kasar Sudan
-
Bukatar Majalisar Dinkin Duniya Ga Gwamnatin Jamhuriyar DR Congo Da 'Yan Adawar Kasar
Nov 05, 2016 03:20Wakilin babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya na musamman a Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo ya bukaci gwamnatin Dimokaradiyyar Congo da 'yan adawar kasar da su dauki matakin sulhunta tsakaninsu.
-
Taro A Kasar Jibouti Kan Harkokin Bankin Musulunci A Nahiyar Afirka
Nov 04, 2016 14:16An fara gudanar da zaman taro kan harkokin bankin muslunci a kasar Jibouti tare da halartar wasu daga cikin shugabannin kasashen nahiyar Afirka.
-
Kwamitin Tsaro Na NDD, Zai Nemi A Tsaida Ranar Zabe A Congo Kinshasa
Nov 03, 2016 02:07Kwamitin tsaro na MDD zai bukaci a tsaida ranar zabe a Jamhuriya demukuradiyyar Congo.
-
An Amince Da Sabon Kundin Tsarin Mulkin Kasar Ivory Coast
Nov 02, 2016 13:46Rahotanni daga kasar Ivory Coast sun jiyo hukumar zabe na kasar tana cewa al'ummar kasar sun amince da sabon kundin tsarin kasar bayan zaben raba gardamar da aka gudanar a karshen makon nan inda sama da kashi 93 na masu jefa kuri’a suka amince.
-
MDD Ta Fara Tsugunar Da 'Yan Gudun Hijira Sudan Ta Kudu A Cikin Jamhuriyar DR Congo
Nov 01, 2016 13:25Hukumar Kolin Kula da 'Yan Gudun Hijira ta Majalisar Dinkin Duniya ta bada labarin fara jigilar dubban 'yan gudun hijirar kasar Sudan ta Kudu zuwa yankin arewa maso gabashin Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo.