-
Libya: Martanin Majalisar Dinkin Duniya Akan Harin Tripoli
Oct 16, 2016 15:45Wakilin Majalisar Dinkin Duniya A Kasar Libya Ya yi tir da Harin da aka kai wa cibiyoyin gwamnati a Tripoli
-
An cimma matsayar farko a tattaunawar kasar Kwango
Oct 16, 2016 09:06Jam'iyun siyasa da kungiyoyin fararen hula A kasar Demokaradiyar kwango sun cimma matsayar farko a tattaunawar da suke yi na fidda kasar daga rikicin siyasa
-
'Yan Adawa A Gambiya Zasu Tsaida Dan Takara Guda
Oct 16, 2016 02:21Jam'iyyun adawa a Gambiya sun amunce su fitar da dan takara guda a zaben shugaban kasar a watan Disamba mai zuwa.
-
AU Ta Cimma Matsaya Kan Tsaron Teku
Oct 16, 2016 02:20Shugabannin kasashe da gwamnatoci na kungiyar tarayyar Afrika (AU) sun cimma wani kundi kan tsaron teku da ci gaba a Afrika, a yayin wani zaman taro a birnin Lome na kasar Togo.
-
Harin 'yan tawaye a wani yankin na kasar Demokaradiyar Kwango
Oct 15, 2016 07:19Jami'an 'yan sandan Demokaradiyar Kwango sun sanar da 'yan tawaye sun kai hari a wani yanki dake tsakiyar kasar.
-
An cimma matsaya kan dumamar yanayi a duniya
Oct 15, 2016 07:19Fiye da kasashe 150 suka amince da wata yarjejeniya domin kawar da sinadarin da ke taimakawa wajen kara dumamar yanayi a duniya.
-
Ouattara: Al'umma Su Fito Su Kada Kuri'ar Raba Gardama Kan Kundin Tsarin Mulki
Oct 13, 2016 02:08Gwamnatin kasar Ivory Coast ta kirayi al'ummar kasar da su fito kwansu da kwarkwatarsu domin kada kuri'ar raba gardama kan yi wa kundin tsarin mulkin kasar kwaskwarima.
-
Majalisar Dokokin Burundi Ta Zabi Ficewar Kasar Daga Kotun ICC
Oct 12, 2016 12:43'Yan majalisar dokokin Burundi sunyin na'am da gagarimun rinjaye da kudirin doka na neman ficewar kasar daga kotun hukunta mayan laifuka ta duniya wato ICC.
-
Kudirin kasashen Afikra na yaki da rashin tsaron ruwa
Oct 12, 2016 06:22Kasashen Afirka na gudanar za su fara gudanar taro kan harakokin tsaron ruwa a birnin Lome fadar milkin kasasr Togo.
-
Fira Ministan Habasha Ya Yi Alkawarin Aiwatar Da Gyara A Tsarin Zaben Kasar
Oct 11, 2016 11:15Fira ministan Habasha ya dauki alkawarin aiwatar da gyara a tsarin gudanar da zabuka a kasar.