-
Gwamnatin Kasar Demokradiyar Congo Ta Soki Ministan Harkokin Wajen Kasar Faransa
Oct 04, 2016 15:25Sukar Kasar Jamhuriyar Congo Ga Faransa
-
Ziyara Mahamadu Isufu A Najeriya
Oct 04, 2016 02:26Shugaba Mahamadu Isufu na Jamhuriya Nijar na wata ziyara aiki da sada zumunta ta kwanaki biyu a Najeriya.
-
Gumurzu Ya Kunno Kai Tsakanin Sojojin DR Congo Da 'Yan Tawaye A Tsakiyar Kasar
Oct 03, 2016 11:19Dauki ba dadi tsakanin sojojin gwamnatin Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo da 'yan tawaye ya tarwatsa al'ummar yankin Dimbelenge da ke tsakiyar kasar.
-
An sanar da kwanaki uku na zaman makoki a kasar Ethiopia
Oct 03, 2016 02:17Gwamnatin Ethiopia ta sanar da kwanaki uku na zaman makoki a fadin kasar
-
Yan Adawa A kasar Cote D'ivoire sun bayyana adawar su nacanza kundin tsarin milkin kasar
Oct 03, 2016 02:11Jam'iyun Adawa A kasar Cote D'ivoire sun ce za su yi amfani da doka domin kalubalantar Gwamnati a yunkurin da take na canza kundin tsarin milkin kasar
-
Gwamnatin Kongo Ta Ce Za Ta Biya Diyya Wadanda Rikicin Kasar Ya Shafa
Oct 02, 2016 07:49Gwamnatin kasar Demokradiyyar Kongo ta sanar da cewa za ta biya diyya ga iyalan wadanda rikicin da ya barke a kasar cikin 'yan kwanakin nan ya shafa.
-
Jingine Tattaunawar Siyasa A Kasar Gunea Conakry
Oct 02, 2016 03:12An dakatar da tattaunawar da ake yi a tsakanin gwamnati da kuma 'yan hamayyar kasar Guinea Conakry
-
Facebook Ya Kirkiro Da Shafin Fullanci
Oct 01, 2016 07:07Shafin sada zumunta na Facebook ya kirkiro da shafin fullanci, sakamakon yadda fillani ke amfani da shafin kamar sauran kabilu a duniya.
-
Kotun ICC Ta Ce Ta Fara Gudanar Da Bincike Kan Rikicin Kasar Gabon
Sep 29, 2016 14:36Babbar mai shigar da kara a kotun kasa da kasa mai shari'ar manyan laifuffukan yaki Fatou Bensouda ta sanar da cewa ta fara gudanar da bincike dangane da rikicin da ya barke a kasar Gabon bayan sanar da sakamakon zaben shugaban kasa a kasar .
-
RDC : Za'a Taimakawa Iyalen Wadandan Suka Mutu A Zanga-Zanga
Sep 29, 2016 08:36Gwamnatin RD. Congo ta ce zata taimakawa iyalen wadanda suka mutu a zanga-zanga baya-bayan nan da $ Amurka 5,000 ko wannensu.