Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

afirka

  • Nijar :  Shugaba Isufu Ya Kori Ministan Kudinsa

    Nijar : Shugaba Isufu Ya Kori Ministan Kudinsa

    Feb 01, 2019 05:53

    Shugaba Isufu Mahamadu na Jamhuriyar Nijar, bisa bukatar firaministan kasar, ya yi gyaran fuska a majalisar ministocin kasar, inda ya nada Mahamadu Diop a matsayin sabon ministan kudi na kasar.

  • Mali : Yawan 'Yan Gudun Hijira Ya Linka Sau Uku

    Mali : Yawan 'Yan Gudun Hijira Ya Linka Sau Uku

    Feb 01, 2019 04:25

    Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana cewa yawan 'yan gundun hijira a Mali, ya linka har sau uku a cikin shekara guda, saboda matsalar tsaro a iyakar kasar da Burkina Faso.

  • ICC Zatayi Zama Bayan Watsi Da Bukatar Sallamar Gbagbo

    ICC Zatayi Zama Bayan Watsi Da Bukatar Sallamar Gbagbo

    Feb 01, 2019 03:51

    A wani lokaci yau Juma'a ne, kotun hukunta manyan laifuka ta duniya, (ICC), zatayi wani zama kan bukatar da mai shigar da kara na kotun na ci gaba da tsare da tsohon shugaban kasar Ivory Coast, Laurent Gbagbo, bayan da a kwanakin baya kotun ta yi watsi da hukuncin da alkalan kotun suka yanke na sallamarsa.

  • Ivory Coast : An Daure Dan Majalisa Saboda Yada Labarin Karya

    Ivory Coast : An Daure Dan Majalisa Saboda Yada Labarin Karya

    Jan 30, 2019 10:44

    Wata kotu a Ivory Coast, ta daure wani dan majalisa saboda yada labarin karya.

  • DR Congo : Tshisekedi, Ya Yi Alkawalin Kawo Gyara A Shari'a Da Yakar Cin Hanci

    DR Congo : Tshisekedi, Ya Yi Alkawalin Kawo Gyara A Shari'a Da Yakar Cin Hanci

    Jan 25, 2019 04:34

    Sabon shugaban kasar, DR Congo, Felix Tshisekedi, ya yi alkawarin hada kan al'ummar kasar, tare da shan alwashin kawo gyara a al'amuran shari'a na kasar da kuma yaki da cin hanci da kuma rashawa.

  • D.R Congo : Kungiyoyin EU Da AU, Zasuyi Aiki Da Tshisekedi

    D.R Congo : Kungiyoyin EU Da AU, Zasuyi Aiki Da Tshisekedi

    Jan 22, 2019 16:36

    Kungiyar tarayya Turai (EU), da takwararta ta Afrika (AU), sun ce a shirye su ke su yi aiki da zababen shugaban kasar Jamhuriyar Demokuradiyyar Congo, Felix Tshisekedi.

  • Senegal : 'Yan Takara 5 Zasu Fafata A Zaben Shugaban Kasa

    Senegal : 'Yan Takara 5 Zasu Fafata A Zaben Shugaban Kasa

    Jan 21, 2019 04:01

    Kotun tsarin mulki a Senegal, ta fitar da jerin sunayen 'yan takaran da zasu fafata a zaben shugaban kasar na watan fabrairu mai zuwa.

  • Najeriya : Buhari Ya Shirya Yin Magudi A Zabe_Obasanjo

    Najeriya : Buhari Ya Shirya Yin Magudi A Zabe_Obasanjo

    Jan 21, 2019 03:31

    Tsohon shugaban Najeriya Cif Olusegun Obasanjo ya zargi shugaba Muhammadu Buhari da shirya magudi domin lashe babban zaben kasar dake tafe.

  • Madagaska : Rajoelina, Ya Yi Rantsuwar Kama Mulki

    Madagaska : Rajoelina, Ya Yi Rantsuwar Kama Mulki

    Jan 19, 2019 15:27

    A Madagaska, yau Asabar ne zababen shugaban kasar, Andry Rajoelina, ya yi rantsuwar kama aiki a wani babban biki da aka gudanar da filin kwallon kafa na Antananarivo babban birnin kasar.

  • DR Congo Ta Yi Watsi Da Bukatar Kungiyar (AU)

    DR Congo Ta Yi Watsi Da Bukatar Kungiyar (AU)

    Jan 19, 2019 14:48

    Gwamnatin jamhuriya Demokuradiyyar Congo, ta yi watsi da bukatar kungiyar tarayya Afrika (AU), wacce ta nemi da a dakatar da fitar da sakamakon zaben shugaban kasar na dindindin.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS