Musulmi garin Yangun na kasar Myanmar a yammacin jiya Laraba sun gudanar da gangami domin nuna rashin amincewarsu da matakin da gwamnatin kasar ta dauka na rufe musu makarantu.
Jmi'an 'yan sandan kasar Myanmar sun yi amfani da karfi wajen tarwatsa daruruwan 'yan addinin Buda da suka kai hari a kan musulmi.
Gwamnatin kasar Myanmar ba ta amince da gudanar da bincike a kan zargin kisan musulmi a kasar ba.
Wasu masu tsatsauran ra’ayin addinin Buda sun lakada wa wasu malaman addinin muslunci ‘yan kabilar Rohingya duka a kasar Myanmar.
Da safiyar lahadi ne dai Korea Ta Arewa ta gudanar da gwajin makami mai linzamin da ya tarwatse jim kadan bayan tahsinsa.
An zartar da hukuncin kisa a kan jagoran kungiyar Jihad Islami a kasar Bangaladesh bisa zargin bude wa tsohon jakadan Birtaniya a kasar wuta.
Gwamnatin Myanmar ta rufe manyan sansanoni guda uku da aka tsugunnar da dubban daruruwan musulmi ‘yan kabilar Rohingya.
Rundunar sojin kasar Myanmar ta bayyana kisan kiyashin da take yia kan musulmi 'yan kabilar Rohingya a matsayin kare dokokin kasar da tabbatar da tsaro.
Kungiyar kare hakkin bil adama ta Amnesty Int. ta yi Allawadai da kakakusar murya dangane da kisan kiyashin da aka yi wa musulmi a Myanmar.
Jami'an Tsaron kasar Myanmar sun kame musulmi 23 bisa tuhumar cewa sun buga wa wasu danginsu waya da suke zaune a wajen kasar.