-
Mujallar Charlie Hebdo Ta Yi Dirar Mikiya Kan Musulmin Turai
Apr 04, 2016 22:50Mujallar barkwanci ta kasar Faransa Charlie Hebdo ta yi dirar mikiya kan musulmin nahiyar turai, makonni biyu bayan kai harin ta'addanci a birnin Brussels na kasar Belgium.
-
Faransa Za Ta Janye Dakarun Ta A Afirka Ta Tsakiya A Wannan Shekara
Mar 30, 2016 06:19Faransa ta sanar da cewa a yau ne 30 ga watan Maris aikin sojojinta na wanzar da zaman lafiya a jamhuriyar Afirka ta tsakiya ke kawo karshe.
-
Wasu Bama-Bamai Sun Fashe A Filin Jirgin saman Birnin Brussels, Na Kasar Belgium.
Mar 22, 2016 06:24Rahotanni daga kasar Belgium sun bayyana cewar wasu bama bamai guda biyu sun fashe a filin jirgin sama na Zaventem da tashar jirgin kasa na Malbeek da ke birnin Brussels, babban birnin kasar Belgium din, inda wasu rahotanni suka ce alal akalla mutane 13 sun mutu wasu da dama kuma sun sami raunuka.
-
An tsaurara matakan tsaro a kan iyakokin Faransa da Balgium
Mar 20, 2016 11:28Kasashen Faransa da Belgium sun karfafa matakan tsaro a kan iyakokin kasashen su saboda barazanar harin 'yan ta'adda
-
Kafa Kwamiti Leken Asiri na yaki da Tsaurin ra'ayin Addini a Faransa
Mar 16, 2016 14:12Majalisar dattawan Faransa na tafka muhawara game da yi wa kundin tsarin mulkin kasar gyaran fuska kamar yadda shugaban kasar Francois Hollande ya bukata sakamakon harin ta’addancin da kungiyar ISIS ta kaddamar a birnin Paris tare da hakan ya yi sanadiyar mutuwar mutane 130 a shekarar da ta gabata.
-
Kasar Faransa Ta Bayyana Damuwarta Kan Yuyiwan Shigar Yan Ta'adda Tarayyar Turai
Mar 15, 2016 04:06Ministan tsaron kasar Faransa ya bayyana damuwarsa kan yiyuwar shigar yan ta'adda tarayyar turai.
-
Dubban Mutane A Faransa Sun Gudanar Da Zanga-Zangar Neman Dage Dokar Ta Baci A Kasar
Mar 13, 2016 00:36Dubban 'yan kasar Faransa sun gudanar da zanga-zangar neman gwamnatin kasar da ta kawo karshen dokar ta baci da ta kafa a kasar tun bayan harin ta'addancin watan Nuwanban shekarar da ta gabata ta 2015.
-
Taimakon Faransa ga kasashen Afirka
Feb 21, 2016 03:06Kasar Faransa ta yi alkawarin kara taimakon da ta ke baiwa wasu Kasashen Afirka a bangaren tsaro.
-
Christine Lagarde Ta Sake Zama Shugabar Asusun IMF
Feb 19, 2016 13:35Mme Lagarde zata sake shugabancin asusun a wani wa'adi na shekaru 5.
-
An zabi sabon Ministan harakokin wajen kasar Faransa
Feb 11, 2016 13:05An nada tsohon Piraministan kasar Faransa a matsayin sabon ministan harakokin wajen kasar