-
An Yankewa Wani Tsohon Minista A HKI Zaman Kaso Saboda Aikin Leken Asiri Wa Kasar Iran
Feb 26, 2019 17:49Wata kotun HKI ta daure tsohon ministan makamashi na haramtacciyar kasar Gonen Segev shekaru 11 a gidan kaso bayan ya amince da cewa ya yi aikin leken asiri wa kasar Iran.
-
Netanyahu Ya Yi Barazanar Daukan Matakin Soja Kan Yankin Zirin Gaza
Feb 08, 2019 12:57Piraministan Haramtacciyar Kasar Isra'ila ya yi barazanar kai hare-hare a yanklin zirin Gaza na Palastinu.
-
Iran: Idan HKI Ta Kuskura Ta Fara Wani Yaki A Yanki Zata Jawa Shafe Kanta Daga Doron Kasa
Jan 28, 2019 11:55Mataimakin babban komandan dakarun kare juyin juya halai a nan JMI Janar Husain Salami ya bayyana cewa idan HKI ta kuskura ta fara wani sabon yaki a halin da ake ciki to kuwa zata fara yakin da zai shafeta a doron kasa da kanta.
-
Kungiyar Hamas Ta Yi Allah Wadai Da Kasar Chadi
Jan 21, 2019 19:15Kungiyar gwagwarmayar musulinci ta Palastinu Hamas ta yi Allah wadai da kokarin da kasar Chadi ke yi na maida alakarta da haramtacciyar kasar Isra'ila
-
Amurka Na Shirin Yanke Taimakon Da Take Baiwa Falastinawa
Jan 19, 2019 12:40Gwamnatin kasar Amurka na shirin yanke dukkanin tamakon da take baiwa gwamnatin kwarya-kwaryan cin gishin kan Palastine.
-
Kasar Lebanon Za Ta Kai Karar Isra'ila A Gaban Majalisar Dinkin Duniya
Jan 11, 2019 12:09Majalisar koli ta tsaron kasar Lebanon ta ce za ta kai harar ne saboda keta hurumin kasar da haramtacciyar kasar Isra'ila take yi
-
Sojojin Sahayoniya Sun Kai Hari A Yankin Yammacin Kogin Jordan
Dec 09, 2018 12:26Sojojin na haramtacciyar Kasar Isra'ila Sun Kuma kame samarin palasdinawa da dama a yayin harin na asubahin yau Lahadi
-
Sojojin HKK Suna Kusantar Kan Iyakar Kasar Lebanon
Dec 08, 2018 18:18Tashar talabijin al-alam ya bada labarin cewa; Sojojin na haramtacciyar Kasar Isra'ila sun girke wasu na'urori na zamani masu hangen nesa akusa da garin Meis Jabal na Lebanon
-
Kungiyar Jihadul-Islami Ta Gargadi HKK Akan Lebanon
Dec 06, 2018 07:14Kungiyar gwagwarmayar Palasdinu ta Jihadul_Islami ta ja kunnen hkk akan tsonakar kasar Lebanon ko Gaza
-
Kungiyar Jihadul-Islami Ta Gargadi HKK Akan Lebanon
Dec 06, 2018 07:13Kungiyar gwagwarmayar Palasdinu ta Jihadul_Islami ta ja kunnen hkk akan tsonakar kasar Lebanon ko Gaza