-
Ebola : WHO Ta Yi Kira A Girke Sojoji A Jamhuriyar D. Congo
Nov 09, 2018 10:22Hukumar lafiya ta Duniya WHO, ta yi kira da a girke sojoji a Jamhuriyar Demokradiyyar Congo don karfafa sha'anin tsaro a yayin da kasar ke fama da barazanar cutar Ebola.
-
Kasar Somaliya Na Fuskantar Barazanar Cutar Kwalara
Nov 03, 2018 12:27Hukumar lafiya ta duniya ta ce yankuna da dama na kasar Somaliya suna fuskantar barazanar yaduwar cutar kwalara
-
WHO Ta Girmama Iran Saboda Fada Da Cutar Malaria
Nov 02, 2018 19:01Babban jami'i a hukumar lafiya mai sa ido akan cutar cizon Sauro Pedro Alonso ya jinjinawa Iran akan yadda take maganin cutar malaria.
-
WHO : Gurbataccen Iska Na Kashe Mutane Miliyan 7 Duk Shekara
Oct 30, 2018 17:10Hukumar lafiya ta duniya WHO ta fitar da wani rahoto wanda ke cewa mutane miliyan bakwai ke rasa rayukansu a duniya a duk shekara a sakamakon shakar gurbataccen iska.
-
Asusun UNICEF Da Hukumar Lafiya Sun Yi Gargadi Kan Bullar Cutar Kwalara A Kasar Yamen
Oct 05, 2018 18:17Asusun Kula da Kananan Yara na Majalisar Dinkin Duniya "UNICEF" da kuma Hukumar Lafiya ta Duniya "WHO" sun yi gargadi kan yiyuwar bullar masifar cutar kwalara a kasar Yamen.
-
Yawan Mutanen Da Cutar Ebola Ta Kashe A Kasar DR Congo Sun Haura 60
Aug 24, 2018 06:22Ma'aikatar lafiya a Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo ta sanar da cewa: Yawan mutanen da cutar Ebola ta kashe a halin yanzu ya haura mutane 60.
-
Hukumar Lafiya Ta Duniya "WHO" Ta Yi Gargadi Kan Watsuwar Cutar Ebola A Kasar DR Congo
Aug 16, 2018 07:11Babban daraktan hukumar kula da kiwon lafiya ta Majalisar Dinkin duniya ya yi gargadi kan yiyuwar watsuwar cutar Ebola a kasar Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo.
-
Ana Daukar Matakan Dakile Bullar Ebola A Congo
Aug 02, 2018 18:52Hukumar lafiya ta duniya (WHO) ta sanar cewa ta aike da magunguna da kuma ma'aikatan kiwon lafiya zuwa yankunan da aka sami bullar ta Ebola a kasar ta Demokradiyyar Congo
-
Hukumar Lafiya Ta Duniya Za Ta Dauki Mataki Kan Kalubalantar Cutar Ebola A D/Congo
Aug 02, 2018 11:53Hukumar Lafiya ta Duniya ta sanar da daukan mataki na hana yaduwar cutar Ebola a jamhoriyar Demokadiyar Kwango
-
WHO: Mutane Miliyan 2 Na Fuskantar Hatsari A Garin Hudaidah Na Yemen
Jun 17, 2018 12:08Hukumar ta lafiya ta ce harin da kawancen Saudiyyar ke kai wa a yankin Hudaidah ne ya jefa rayuwar miliyoyin mutanen cikin hatsari