-
WHO : Annobar Ebola Bata Kai Matsayin Barazana Ga Duniya Ba
May 19, 2018 05:30Hukumar lafiya ta duniya WHO, ta ce annobar cutar Ebola data bulla a Jamhuriya Demokuraddiyar Congo, bata kai matsayin babbar barazana ga duniya ba, kasancewar ana da halin murkushe cutar ta hanyar matakan da aka dauka wandanda suka hada da allurar riga kafi.
-
Hukumar Lafiya Ta Duniya Ta Yi Gargadi A Game Da Wanzuwar Cutar Kwalara A Afirka
Mar 21, 2018 06:28Hukumar lafiya ta Duniya WHO ta yi gargadi kan wanzuwar cutar kwalara a kasashen Afirka sanadiyar amfani da abinci maras kyau.
-
WHO : Gabon Ta Murkushe Cutar Polio
Dec 17, 2017 11:11Hukumar lafiya ta duniya WHO, ta bayyana kawo karshen cutar shan-inna ko kuma Polio a kasar Gabon.
-
Hukumar Lafiya Ta Duniya Ta Bukaci Taimakon Kasashen Duniya Kan Abinda Ya Shafi Tsabatan Ruwan Sha A Somalia
Dec 03, 2017 19:00Jakadan hukumar lafiya da duniya WHO a kasar Somalia ya yi kira ga kasashen duniya da su taimakawa kasar don samar da ruwan sha mai tsabta a kasar Somalia.
-
Kaso 40% Na Gurbatattun Magunguna A Duniya, Ana Sarrafa Su Ne A Afirka
Dec 01, 2017 12:04Hukumar lafiya ta duniya ce ta sanar da sakamakon wani bincike wanda ya tabbatar da cewa mutanen Afirka ne ke sarrafa kaso 40% na gurbatattun magungunan na duniya.
-
Hukumar Lafiya Ta Duniya "WHO" Ta Tsige Shugaba Robert Mugabe Daga Mukamin Jakadarta
Oct 22, 2017 18:20Babban daraktan Hukumar Lafiya ta Duniya "WHO" ya sanar da tsige shugaban kasar Zimbabwe Robert Mugabe daga kan mukamin da hukumar ta nada shi na jakadarta na musamman kan ayyukan jin kai bayan tsananin soke-soke da ta fuskanta musamman daga kungiyoyin kare hakkin bil-Adama.
-
Ana Sukar Zaben Mogabe Na Zimbabwe A Matsayin Jakadan Kekkyawan Fata Ta WHO
Oct 21, 2017 12:01Tun bayan da hukumar lafiya ta duniya ta zabi shugaban kasar Zimbabwe Robert Mugabe a matsayin jakadan kekywan fata na hukumar a wannan shekara, hukumar take shan suka musamman daga bangaren kungiyoyin kare hakkin bil-adama.
-
Yemen : Yara Miliyan 2 ke Fama Da Matsananciyar Tamowa
Jul 26, 2017 14:23Wani rahoto da Majalisar Dinkin Duniya ta fitar ya nuna cewa yara kimanin miliyan biyu ne ke fama da matsananciyar tamowa a kasar Yemen.
-
WHO : Ana Bukatar Dala Biliyan 274 Don Inganta Harkokin Lafiya
Jul 18, 2017 06:33Mujallar kiwon lafiya ta The Lancet Global Health, ta ce ana bukatar a kalla dala biliyan 274 a kowacce shekara, domin cimma muradun kiwon lafiya na MDD a kasashen masu karanci da matsakaicin kudin shiga.
-
WHO : Akwai Barazanar Annobar Kwalera Ta Yadu A Hajjin Bana
Jul 14, 2017 15:21Hukumar lafiya ta duniya ta ce annobar cutar amai da gudawa a kasar Yemen na iya yaduwa a yayin aikin hajjin bana a birnin Makka na kasar Saudiyya.