-
Yemen / HWO : An Samu Raguwar Kisa Na Cutar Kwalera
Jun 27, 2017 11:03Hukumar lafiya ta duniya ta ce an samu raguwar kisa na cutar amai da gudawa a Kasar Yemen, wacce ta yi sadadin mutuwar mutane 1,400 a cikin wata biyu a wannan kasa.
-
Karon Farko Dan Afrika Ya Zama Shugaban Hukumar WHO
May 24, 2017 11:07An zabi dan asalin kasar Habasha Tedros Adhanom Ghebreyesus a matsayin sabon shugaban hukumar lafiya ta duniya, wanda kunm ahakan ya kasance na farko da wani dan Afrika ya rike wannan mukami mai matukar mahimmanci a MDD.
-
Cutar Colera Ta Kara Yaduawa Har Da Kashi 50% A Kasar Yeman Sanadiyyar Yaki
May 24, 2017 06:23Hukumar lafiya ta duniya WHO ta bada sanarwan cewa yawan wadanda suka kamu cutar Colera a kasar Yemen ya karu da kashi 50% sanadiyyar yakin da kasashen larabawa tare da jagorancin Saudia suke aiwatarwa a kasar.
-
Damuwarr WHO Kan Halin Da Ake Ciki A Yemen
May 14, 2017 05:50Hukumar lafiya ta duniya WHO ta ce halin da ake ciki a kasar Yemen ya wuce duk tunanin da ake, duba da yadda lamuran agaji ke kara dagulewa.
-
An Samu Bullar Anobar Ebola A DR. Congo
May 12, 2017 15:15Hukumar lafiya ta duniya WHO ta sanar da bullar annobar cutar Ebola a arewa maso gabashin Jamhuriyar Demokradiyyar Congo.
-
WHO : An Samu Ci Gaba A Yaki Da Zazzabin Cizon Sauro
Apr 25, 2017 05:42Hukumar lafiya ta MDD, ta ce an samu ci gaba da ci gaba matuka a yaki da cutar zazzabin cizon sauro a fadin duniya inda tsakanin shekara 2010 zuwa 2015 aka samu raguwar ciwan da kashi 21%.
-
Kasashen Ghana, Kenya Da Malawi Ne Zasu Fara Amfani Da Allura Riga Kafin Malaria A Shekara Ta 2018
Apr 24, 2017 13:17Kasashen Ghana, Kenya da kuma Malawi ne zasu fara amfana da alluran riga kafi ta GSK na cutar malaria a shekara ta 2018 mai zuwa.
-
W.H.O: Fiye Da Cibiyoyin Kiwon Lafiya 700 Ne Da Boko Haram Ta Barnata A Najeriya
Dec 15, 2016 19:22Boko Haram ta kashe mutane 743 a Jahar Borno
-
Majalisar Dinkin Duniya Ta Yi Kashedi Kan Bullar Cutar Collera A kasar Yemen
Nov 29, 2016 11:17Hukumar Lafiya ta Duniya WHO ta tabbatar da labarin bullowar cutar Collara a wurare 113 a kasar Yemen.
-
WHO : Akwai Bukatar Ci gaba da Yakar Polio, Duk Da Nasara Da Aka Samu
Oct 24, 2016 16:56Hukumar lafiya ta duniya ta nemi da aka hubasa domin yakar cutar shan inna ko kuma POlio dun da irin nasara da aka samu.