Pars Today
A Indonusiya adadin mutanen da suka ras arayukansu a ambaliyar ruwa ya kai 58, a cewar hukumar kula da agajin gaggawa ta kasar.
A Indonusiya adadin mutanen da suka rasa rayukansu a iftila'in ambaliyar ruwa da zaftarewar kasa ya kai 59.
Rahotanni daga Indonisiya na cewa mutum 168 ne suka rasa rayukansu, kana wasu daruruwa suka jikkata, biyo bayan aman wutar tsauni data haddasa ambaliyar tsunami.
Ma'aikatar harkokin wajen kasar Indonesia ta fitar da rahoton cewa: A tsakanin shekara ta 2011 zuwa 2018 da ake ciki, 'yan kasarta 103 ne aka yanke wa hukuncin kisa a kasar Saudiyya.
Gwamnatin Jakarta a Indunisiya ta bada umurnin korar shugaban bangaren kula da na'urori na kamfanin jirgin sama na kasar Lion Air biyo bayan hatsarin da wani jirgin kamfanin ya yi a ranar Litini data gabata.
Hukumomi a yankin Sumatra dake yammacin kasar Indonusiya sun sanar da mutuwar mutane 22 biyo bayan ambaliyar ruwa da zaftarewar data biyo bayan ruwan sama da aka samu tamakar da bakin kwarya a yankin da yammacin jiya Juma'a.
Mutane kimani 5000 ne aka ganin sun bace a girgizan kasa da kuma tsunamin da ya biyu baya a wasu wurare biyu a kasar Indonesia kwanaki 10 da suka gabata.
A Indonusiya, adadin mutanen da rasa rayukansu a mummunar girgizar kasa gami da bala'in tsunami ya kai 1,234.
Hukumomi a Indonusiya, sun nemi tallafin kasashen duniya domin tunkarar barnar da bala'in tsunami gami da mummunar girgiza kasar data abkawa kasar a ranar Juma'a data gabata, ta haifar.
A Indonusiya, adadin mutanen da suka mutu a mummunar girgiza kasa gami da bala'in tsunami da ya auka wa kasar a ranar Juma'a data gabata ya kai akalla 832.