-
Hukumar OFCOM Ta Fara Bincike Wata Tashar Talabijin Mai Goyon Bayan Yan Ta'adda A London
Oct 03, 2018 11:51Hukuma mai kula da kafafen yada labarai Ofcom a takaice a kasar Britania ta fara bincike don gano gaskiyan zargin da JMI ta yi na cewa tashar Talabijin ta "Iran International" ta sabawa dokokin watsa labarai a kasar ta Britania.
-
Biritaniya Ta Soke Tallafin Da Take Baiwa Zambiya
Sep 19, 2018 15:06Gwamnatin Biritaniya ta sanar da soke tallafin da take baiwa Zambiya, bayan da gwamnatin Zambiyar ta tabbatar da bacewar Dala Miliyan 4,3 na tallafin da Biritaniyar ke baiwa marasa galihu na Zambiya.
-
Jam'iyyar Labo Ta Kasar Britania Ta Sauya Tunani Kan Ficewar Kasar Daga tarayyar Turai
Aug 23, 2018 18:59A wani juyin ba zata jam'iyyar Labo ta kasar Britania ta bada sanarwan cewa a shirye take gudanar da wani zaben raba gardama dangane da ficewar kasar daga tarayyar Turai.
-
Jami'an Tsaro A Kasar Britania Sun Bayan Sunan Mutumin Da Ake Tuhuma Da Harin Ta'addanci Na Jiya
Aug 15, 2018 19:08Jami'an tsaro a kasar Britania sun bayyana sunan mutumin da suka kama dangane da harin da aka kai kusa da majalisar dokokin kasar a jiya Talata a birnin London.
-
Theresa May Ta Mayar da Martani Kan Harin Da Aka Kai Kusa Da Majalisar Birtaniya
Aug 14, 2018 19:29Firayi ministar kasar Birtaniya Theresa May ta mayar da martani dangane da harin da aka kai yau a kusa da ginin majalisar dokokin Birtaniya da ke London, tare da bayyan shi mai girgiza zukata matuka.
-
Zanga Zangar Adawa Da Ziyarar Trump A Birtaniya
Jul 12, 2018 17:20Rahotanni daga Birtaniya na cewa, an yi zanga zanga a yayin ziyarar da shugaba Donald Trump na Amurka ke yi a kasar.
-
Rasha 2018: Kasashen Afirka Na Ci Gaba Da Shan Kashi A Gasar Cin Kofin Duniya
Jun 19, 2018 05:50A ci gaba da wasan kwallon kafa na duniya da ake gudanarwa a kasar Rasha, kasar Tunusiya ta shigo sahun sauran takwarorinta na nahiyar Afirka da suka sha kashi a gasar bayan da kungiyar kwallon kafa ta Ingila ta doke ta da ci 2-1.
-
Sakataren Harkokin Wajen Britania Ya Sa Alamar Tambaya Kan Sharuddan Da Amurka Ta Shimfidawa Iran
May 22, 2018 06:33Sakataren harkokin wajen kasar Britania Boris Johnson ya bayyana sharuddan da kasar Amurka ta shimfidawa Iran na ta cika su ko ta fuskanci fushinta a matsayin wadanda ba za su taba yiyuwa ba.
-
Priministan Kasar Britania Ta Zanta Da Shugaban Kasar Amurka Kan Janyewar Kasar Daga Yerjejeniyar Nukliyar Iran.
May 12, 2018 08:06Primistan kasar Britania Theresa May ta tattauna ta wayar tarho tare da shugaban kasar Amurka Donal Trump kan tasirin da takunkuman da Amurkan zata dorawa Iran bayan ta janye daga yerjejeniyar shirin Nukliyar kasar Iran kan kamfanin Britania da sauran ayyukanta a kasar Iran.
-
Britaniya Ta Ce Tana Tattaunawa Da Kawayenta Kan Sabbin Matakan Da Zasu Dauka Kan Iran
Apr 25, 2018 19:06Gwamnatin kasar Britaniya ta bayyana cewa tana tattaunawa da kawayenta don ganin irin matakan da zasu dauda kan Iran dangane da matsalolin da take haddasawa a yankin gabas ta tsakiya.