-
Iran Ta Ja Kunnen Amurka Dangane Da Kai Hari Kasar Siriya
Oct 03, 2016 12:00Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta ja kunnen kasar Amurka dangane da shiga yakin kasar Siriya kai tsaye, tana mai cewa yin hakan yana iya zama tamkar 'kisan kai' ga sojojin Amurkan.
-
Jagora Ya Ja Kunne Dangane Da Makirce-Makircen Makiya A Kan Iran
Oct 02, 2016 11:19Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya ja kunne dangane da bakar aniyar makiya akan Iran cikin yaki na ruwan sanyi da ala'du da suka kaddamar a kan Iran yana mai cewa al'ummar Iran dai suna nan cikin shiri.
-
Taron Kwamitin Hadin Gwiwa Na Kasashen Iran Da Afirka ta Kudu.
Sep 30, 2016 19:00Taron Bunkasa Alaka A tsakanin Iran Da Afirka ta kudu
-
Jagora: Dolene Sojojin Kasar Iran Su Sami Kwarewar Kare Kasar
Sep 28, 2016 17:50Jagoran juyinn juya halin musulunci a nan Iran Ayatullah Sayyid Aliy Khamenei ya bayyana cewa dole ne sojojin kasar Iran su kasance suna da korewa da kuma karfin kare kasar daga baranar makiya a ko da yauce.
-
Shugaba Ruhani : Iran Zata Ci Gaba Da Taimakawa Kasar Siriya A Fagen Yaki Da Ta'addanci
Sep 27, 2016 17:30Shugaban kasar Iran ya jaddada matsayin Jamhuriyar Musulunci ta Iran a fagen goyon bayan kasar Siriya a yakin da take yi da ta'addanci.
-
Bama Shirye, Don Cimma Yarjejeniyar Takaita Fitar Da Man Fetur, Inji Iran
Sep 27, 2016 10:56Iran ta ce ba a shirye take ba don cimma yarjejeniya a Aljeriya don takaita fitar da man fetur din da take samarwa domin farfado da farashinsa a duniya.
-
Kasar Oman Na Shirin Zuba Hannun Jari Cikin Harkokin Ma'adanai da Mai Na Iran.
Sep 26, 2016 19:11Kasar Oman Za ta zuba hannun jari a kasar Iran
-
Shugaban Majalisar kasar Kenya ya gana da Ministan Man na kasar Iran
Sep 25, 2016 18:22Ministan Man kasar Iran ya ce a halin yanzu a samu yanayi mai kyau na bunkasa alaka tsakanin kasashen Iran da Kenya
-
Duniyar Musulunci Na Bukatar Hadin Kai
Sep 24, 2016 08:23Hadin Kai A duniyar musulunci ya zama wajibi
-
Dakarun Iran Sun Ja Kunne Da Kuma Fatattakan Jirgin Yakin Leken Asirin Amurka
Sep 23, 2016 17:42Kwamandan sansanin Khatam al-Anbiyya ta tsaron sararin samaniyyar Iran Birgediya Janar Farzad Esma'ili ya bayyana cewar dakarun kare sararin samaniyyar kasar sun ja kunnen wani jirgin leken asirin Amurka samfurin Lockheed U2 da ya yi kokarin shigo sararin samaniyyar Iran lamarin da ya sa jirgin gudu.