-
Gwamnatin Venezuela Ta Kori Jakadan Jamus A Kasar
Mar 07, 2019 04:37Gwamnatin Shugaba Nicolas maduro na kasar Venezuela ta sanar da korar jakadan kasar Jamus, daga kasar.
-
Kasashen Jamus, Faransa Da Birtaniya Ba Za Su Halarci Taron Warsaw Ba
Feb 13, 2019 18:57Kasashen uku sun bayyana taron da kasar Amurka ta shiyra da cewa yana da illa
-
An Rufe Manya-Manyan Kasuwannin Kirsimeti A Kasar Jamus Saboda Barazanar Ta'addanci
Dec 21, 2018 11:58Sanadiyyar barazanan tashin bom a kasar Jamus an rufe wata babbar kasuwar kirsimeti da kuma wata kasuwan a birnin Haeidi.
-
Guterres Ya Nuna Damuwa Kan Karuwar Kyamar Musulmi A Duniya
Dec 08, 2018 13:10Babban sakataren majalisar dinkin duniya Antonio ya nuna damuwa kan yadda ayyukan nuna kyama ga musulmi ke karuwa a duniya.
-
Kasar Jamus Na Son Ganin An Yi Wa Kwamitin Tsaro Kwaskwarima
Nov 27, 2018 06:43Ministan harkokin wajen kasar Jamus Heiko Maas ne ya bayyana cewa: Al'murran duniya sun shiga cikin rudadin da tsarin kwamitin tsaro na yanzu ba zai iya warware shi ba
-
Kasashen Jamus Da Faransa Za Su Shiga Tsakanin Rasha Da Ukraine
Nov 27, 2018 06:42Ministan harkokin wajen kasar Jamus Hayko Maas ne ya ba da shawarar cewa kasarsa tare da Faransa za su shiga tsakanin Rasha da Ukraine da suke rikici
-
Jamus Ta Dakatar Da Aikewa Saudiyya Makamai
Nov 25, 2018 11:52Kamfanonin kera makamai na kasar Jamus sun jingire da aikewa Saudiyya makamai bayan da kasar ta haramta cinikin makamai da Saudiyya
-
Khashoggi : Jamus Zata Kakaba Wa 'Yan Saudiyya 18 Takunkumi
Nov 19, 2018 16:34Ma'aikatar harkokin wajen Jamsu, ta ce kasar na shirin kakaba wa wasu 'yan Saudiyya 18 takunkumin hana shiga kasar, bisa zargin kashe dan jaridan nan Jamal Khashoggi.
-
Britania Da Tarayyar Turai Cimma Yerjejeniya Kan Ficewar Britania Daga Kungiyar
Nov 15, 2018 11:49Ministan harkokin waje na kasar Jamus ya yi maraba da cimma yerjejeniya wanda Britaniya da Tarayyar Turai suka yi.
-
Kasashen Rasha, Jamus, Faransa Da Turkiyya Na Taro Kan Siriya
Oct 27, 2018 15:46Shugabannin kasashen Rasha, Faransa, Turkiyya da kuma Jamus na wani taro a birnin Santanbul kan batun Siriya.