-
Koriya Ta Arewa Na Tunanin Soke Tattaunawar Nukiliyarta Da Amurka
Mar 15, 2019 09:08Kasar Koriya ta Arewa ta ce tana tunanin dakatar da tattaunawar data fara da Amurka kan batun nukiliyarta, bayan da tattaunawa ta tsakanin shuwagabannin kasashen biyu ta watse ba tare da cimma wata matsaya ba.
-
Amurka: Ko Korea Ta Yi Watsi Da Shirinta Na Makaman Nuklia
Mar 06, 2019 09:20John Bolton, mai bawa shugaban kasar Amurka shawara kan al-amuran tsaro ya yi barazanar cewa dole ne Korea ta Arewa ta wargaza shirinta na makaman nukliya ko kuma Amurka ta kara dora mata wasu sabbin takunkuman tattalin arziki.
-
Amurka Za Ta Aike Da Jami’an Diplomasiyya A Kasar Korea Ta Arewa
Mar 05, 2019 17:54Sakataren harkokin wajen Amurka ne ya sanar da cewa; Nan da wani lokaci Amurkan za ta aike da jami’an diplomsiyya zuwa kasar Korea Ta Arewa domin cigaba da tattaunawa
-
Za'ayi Ganawa Ta Biyu Tsakanin Trump Da Kim Jong-un
Feb 27, 2019 07:43Shugaban kasar Amurka Donald Trump ya isa birnin Hanoi, babban birnin kasar Vietnam, inda nan ne zai yi ganawa ta biyu tsakaninsa da shugaban Koriya ta Arewa, Kim Jong-un.
-
Gwamnatin Amurka Ta Yi Barazanar Dorawa Koriya Ta Arewa Takunkumai Masu Tsanani
Feb 22, 2019 19:17Sakataren harkokin wajen kasar Amurka Mike Pompeo ya bayyana cewa Amurka ba zata dauke takunkuman da ta dorawa Korea ta Arewa ba.
-
Amurka Ta Kakaba Wa Wani Dan Kasar Afirka Ta kudu Takunkumi
Nov 20, 2018 09:19Baitul-Malin kasar Amurka ne ya sanar da kakawa Vladlen Amtchentsev takunkumi saboda ya keta takunkumin man fetur da Amurka ta sa'a kasar Korea ta Arewa.
-
Korea Ta Arewa Ta Sake Sabin Kwajin Makamai
Nov 16, 2018 19:06A wannan juma’a shugaban Koriya ta Arewa ya jagoranci bikin kaddamar da wasu sabbin makaman yaki da ake ganin cewa zai sa a diga ayar tambaya dangane da shirin kasar na kwance wa kanta damarar nukiliya.
-
Rasha Ta Bukaci Zaman Kwamitin Tsaron MDD Kan Korea Ta Arewa
Nov 08, 2018 11:48Gwamnatin kasar Rasha ta bukaci kwamitin tsaro na MDD ya gudanar da taron sirri kan kasar Korea ta Arewa a wannan alhamis.
-
Amurka Ta Soke Atisayen Soji Da Koriya ta Kudu
Oct 20, 2018 11:02Ministocin harkokin wajen kasashen Amurka dana Koriya ta Kudu, sun sanar da soke atisayen sojin hadin guiwa na tsakanin kasashen da aka shirya yi a watan Disamba mai zuwa.
-
IEA:Korea Ta Arewa Ba Ta Dakatar Da Ayyukanta Na Nukuliya Ba.
Aug 21, 2018 19:00Hukumar kula da makamashin nukiliya ta tabbatar da cewa babu wata alama dake tabbatar da cewa kasar Korea ta Arewa ta dakarar da ayyukanta na nukiliya.