Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

kwallon kafa

  • CAF: Issa Hayatou Zai Biya Diyya Ta Yuro Miliyan 24,5

    CAF: Issa Hayatou Zai Biya Diyya Ta Yuro Miliyan 24,5

    Nov 28, 2018 05:55

    Kotun tattalin arziki ta birnin Alkahira na Masar, ta yanke hukuncin biyan diyya ta Miliyan 24,5 ga tsahon shugaban hukumar kwallon kafa ta Afrika, Issa Hayatou, saboda sanya hannu kan wata kwangila ta 'yancin kafofin sadarwa dana kasuwancin harkar kwallon Afrika da wani kamfani mai Lagardère Sports na Faransa.

  • CAF Zata Yanke Shawara Kan Gasar 2019, Bayan Zaben Kamaru

    CAF Zata Yanke Shawara Kan Gasar 2019, Bayan Zaben Kamaru

    Sep 28, 2018 18:02

    Hukumar kwallon kafa ta AFrika CAF, ta ce har yanzu bata yanke shawara ba kan gudanar da gasar cin kofin Afrika na 2019 a Jamhuriya Kamaru ba.

  • Russia 2018 : Ingila Da Croatia Na Neman Zuwan Matakin Karshe

    Russia 2018 : Ingila Da Croatia Na Neman Zuwan Matakin Karshe

    Jul 11, 2018 18:08

    A ci gaba da gasar cin kofin kwallon kafa na duniya da Rasha ke karbar bakunci, a yanzu haka ana cikin karawa tsakanin tawagar kwallon kafa ta Ingila da kuma Croatia, inda Ingila ke ci 1-0.

  • Hukumar CAF Ta Kori Alkallan Kwallo Da Dama Kan Rashawa

    Hukumar CAF Ta Kori Alkallan Kwallo Da Dama Kan Rashawa

    Jul 08, 2018 18:11

    Kotun da'a ta hukumar kwallon kafa ta Afrika cewa da (CAF) ta kori alkalan kwallon kafa da dama na nahiyar wadanda aka zayyano sunayensu cikin badakalar cin hanci da karbar rashawa.

  • Russia 2018 : Rasha Ta Tsallake Zuwa Kwata-final

    Russia 2018 : Rasha Ta Tsallake Zuwa Kwata-final

    Jul 01, 2018 18:04

    Kasar Rasha mai karbar bakuncin gasar cin kofin kwallon kafa na duniya, ta tsallake zuwa zagayen kusa da dab da karshe bayan ta samu nasara kan Spain a bugun daga kai sai mai tsaron gida.

  • Russia 2018 : Hankalin Afrika Ya Koma Ga Senegal

    Russia 2018 : Hankalin Afrika Ya Koma Ga Senegal

    Jun 28, 2018 05:34

    A ci gaba da gasar cin kofin kwallon kafa na duniya da kasar Rasha ke karbar bakunci, a yanzu dai hankalin 'yan Afrika ya koma ga kasar Senegal, wacce zata buga wasansa na uku da Columbia a yau.

  • Jagora Ya Aike Da Sakon Jinjinawa Kungiyar Kwallon Kafa Ta Iran

    Jagora Ya Aike Da Sakon Jinjinawa Kungiyar Kwallon Kafa Ta Iran

    Jun 26, 2018 11:11

    Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya jinjinawa 'yan kungiyar kwallon kafa ta kasar sakamakon irin bajintar da suka nuna a yayin gasar cin kofin duniya na kwallon kafa da ake gudanarwa a kasar Rasha.

  • Russia 2018 : Senegal Ta Yi Kunnen Doki Da Japan 2-2

    Russia 2018 : Senegal Ta Yi Kunnen Doki Da Japan 2-2

    Jun 24, 2018 17:26

    A ci gaba da gasar cin kofin kwallon kafa na duniya da Rasha ke karbar bakunci, an tashi kunnen doki tsakanin tawagar kwallon kafa ta Senegal da Japon 2-2 a wasaninsu na biyu biyu da suka buga da maraicen yau a rukunin H.

  • Rasha 2018: Nijeriya Ta Lallasa Kasar Iceland Da Ci 2-0

    Rasha 2018: Nijeriya Ta Lallasa Kasar Iceland Da Ci 2-0

    Jun 22, 2018 18:15

    A ci gaba da gasar cin kofin duniya na kwallon kafa da ake gudanarwa a kasar Rasha, kungiyoyin kwallon kafa na Nijeriya da Brazil sun sami nasarar lallasa abokan karawarsu na kasashen Iceland da Costa Rica da ci bibbiyu da nema.

  • Rasha 2018: Kasashen Afirka Na Ci Gaba Da Shan Kashi A Gasar Cin Kofin Duniya

    Rasha 2018: Kasashen Afirka Na Ci Gaba Da Shan Kashi A Gasar Cin Kofin Duniya

    Jun 19, 2018 05:50

    A ci gaba da wasan kwallon kafa na duniya da ake gudanarwa a kasar Rasha, kasar Tunusiya ta shigo sahun sauran takwarorinta na nahiyar Afirka da suka sha kashi a gasar bayan da kungiyar kwallon kafa ta Ingila ta doke ta da ci 2-1.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS