Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

libiya

  • Bincike Kan Laifufukan Da Aka Yi Kan Bakin Haure A Libiya

    Bincike Kan Laifufukan Da Aka Yi Kan Bakin Haure A Libiya

    May 09, 2017 02:12

    Kotun Hukunta manyan Laifuka ta kasa da kasa ta fara gudanar da bincike kan laifufukan da ake tabkawa kan 'yan gudun hijra a kasar Libiya

  • Libya Ta Nuna Rashin Amincewarta Da Ziyarar Wani Ministan Kasar Algeria Ba Tare Da Izini Ba

    Libya Ta Nuna Rashin Amincewarta Da Ziyarar Wani Ministan Kasar Algeria Ba Tare Da Izini Ba

    May 08, 2017 10:50

    Majalisar dokokin kasar libya a birnin Tabriq ta nuna rashin amincewarta da ziyarar da wani minista a kasar Algeria ya kai zuwa kudancin kasar ba tare da izini ba.

  • An Bude Taron Kasashe Da Su Ke Makwabtaka Da Libya A Kasar Aljeriya

    An Bude Taron Kasashe Da Su Ke Makwabtaka Da Libya A Kasar Aljeriya

    May 08, 2017 07:20

    Manzon Majalisar Dinkin Duniya na musamman ya ce manufar taron shi ne bada kariya ga al'ummar kasar.

  • Zaman Taron Kasashe Masu Makwabtaka Da Libya A Aljeriya

    Zaman Taron Kasashe Masu Makwabtaka Da Libya A Aljeriya

    May 08, 2017 03:00

    Manzon musamman na majalisar dinkin duniya a kan rikicin kasar Libya ya bayyana cewa,a yau za a fara gudanar da zaman taron kasashe masu makwabtaka da kasar Libya a kasar Aljeriya.

  • Wasu 'Yan bindiga Sun Kai Farmaki Kan Bakin Haure A Gabar Tekun Libiya

    Wasu 'Yan bindiga Sun Kai Farmaki Kan Bakin Haure A Gabar Tekun Libiya

    May 07, 2017 00:57

    Rundunar kula da gabar tekun Libiya ta bada labarin cewa: Wasu gungun 'yan bindiga sun kai farmaki kan bakin haure a kusa da gabar tekun Libiya a kan hanyarsu ta neman tafiya kasashen yammacin Turai ta hanyar Teku.

  • Sharhi : Yarjejeniyar Zaman Lafiya A Kasar Libya

    Sharhi : Yarjejeniyar Zaman Lafiya A Kasar Libya

    May 04, 2017 01:34

    Bayan tarurrukan da kuma tattaunawa da dama, daga karshe Halifa Haftar babban komandan sojojin kasar Libya da kuma Fa'iz Suraj Priministan gwamnatin hadin kan kasar Libya sun kawo karshen sabanin da ke tsakaninsu sun kuma cimma yerjejeniya ta kawo karshen matsalolin kasar a birnin Abu dhabi na kasar Hadaddiyar daular Larabawa.

  • An Cimma Matsaya Tsakanin Khalifa Haftar Da Siraj Game Da Makomar Libiya

    An Cimma Matsaya Tsakanin Khalifa Haftar Da Siraj Game Da Makomar Libiya

    May 03, 2017 01:11

    Janar Khalifa haftar Kwamandan dakarun kasar Libiya tare da Firaministan kasar Fa'iz Siraj sun cimma matsaya a daren jiya Talata kan magance sabanin dake tsakanin su domin ci gaban kasar ta Libiya

  • An Samu Wasu Gawawwakin 'Yan Ci Rani A Gabar Ruwan Kasar Libya

    An Samu Wasu Gawawwakin 'Yan Ci Rani A Gabar Ruwan Kasar Libya

    May 02, 2017 02:13

    Wasu kungiyoyin bayar da agaji na kasa da kasa sun sanar da gano gawawwakin wasu mutane da nutse a cikin ruwan Libya, a hankoron tsallakawa zuwa turai.

  • An Dakatar Da Jiragen Ruwan Dakon Man Fetir Biyu a Tripoli

    An Dakatar Da Jiragen Ruwan Dakon Man Fetir Biyu a Tripoli

    Apr 29, 2017 01:16

    Dakarun Ruwan Kasar Libiya Sun Samu Nasarar dakatar da wasu jiragen ruwa masu safarar Danyen Man fetir da ake sacewa na kasar a yammacin birnin Tripoli.

  • Sojojin Aljeriya Sun Gudanar Da Atisayi A Kan Iyaka Da Kasar Libya

    Sojojin Aljeriya Sun Gudanar Da Atisayi A Kan Iyaka Da Kasar Libya

    Apr 28, 2017 12:27

    Sojojin gwamnatin kasar Aljeriya sun gudanar da wani gagarumin atisayi a yankin Amnas da ke kan iyakan kasar da kuma kasar Libya.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS