Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

libiya

  • Aljeriya Ta Jaddada Bukatar Warware Rikicin Kasar Libiya Ta Hanyar Lumana

    Aljeriya Ta Jaddada Bukatar Warware Rikicin Kasar Libiya Ta Hanyar Lumana

    Apr 27, 2017 01:19

    Minista mai wakiltan gwamnatin Aljeriya a kungiyar tarayyar Afrika da na hadin kan kasashen Larabawa ya jaddada bukatar daukan matakin warware rikicin kasar Libiya ta hanyar lumana.

  • ICC Ta Fitar Da Sammacin Kame Tsohon Shugaban Tsaron Ghaddafi

    ICC Ta Fitar Da Sammacin Kame Tsohon Shugaban Tsaron Ghaddafi

    Apr 25, 2017 01:12

    Kotun hukunta mayan laifuka ta duniya wato (ICC) ta fitar da sammacin kame mata tsohon shugaban hukumar tsaron mirigayi Mu'ammar Ghaddafi na Libya.

  • Libya: An Kai Hare-haren Makamai Masu Linzami Akan Sansanin  Jiragen Sama Na Yaki.

    Libya: An Kai Hare-haren Makamai Masu Linzami Akan Sansanin Jiragen Sama Na Yaki.

    Apr 18, 2017 14:49

    Sojojin kasar Libya sun kai hari akan sansanin jiragen sama da ke garin Sabha a kudancin kasar.

  • Jami'an Tsaron Italiya Sun Tseratar Da 'Yan Ci Rani 8500 Daga Nutewa A Ruwa

    Jami'an Tsaron Italiya Sun Tseratar Da 'Yan Ci Rani 8500 Daga Nutewa A Ruwa

    Apr 18, 2017 01:57

    Jami'an tsaron kasar Italiya da ke gadin iyakokin ruwa na kasar sun sanar da cewa, daga ranar Asabar da ta gabta zuwa daren Lahadin da ta gabata sun tseratar da 'yan ci rani 8500 daga nutsewa a cikin ruwa.

  • Dakarun Tsaron Gabar Tekun Kasar Italiya Sun Tseratar Bakin Haure Kimanin 6,000

    Dakarun Tsaron Gabar Tekun Kasar Italiya Sun Tseratar Bakin Haure Kimanin 6,000

    Apr 17, 2017 01:21

    Dakarun tsaron gabar tekun kasar Italiya sun sanar da cewa: A cikin kwanaki biyu sun samu nasarar kubutar da bakin haure kimanin dubu shida daga halaka a cikin teku a gabar tekun Libiya.

  • Libya Ta Bukaci Kasashen Duniya Su Gaggauta Daukar Mataki Kan Rikicin Kasar

    Libya Ta Bukaci Kasashen Duniya Su Gaggauta Daukar Mataki Kan Rikicin Kasar

    Apr 16, 2017 14:43

    Gwamnatin hadin kan kasar Libya ta bukaci kasashen duniya su gaggauta daukar matakan da suka dace don kawo karhen rikicin da ke faruwa a kasar.

  • Jirgin Ruwan Bakin Haure Ya Kife A Gabar Tekun Libiya

    Jirgin Ruwan Bakin Haure Ya Kife A Gabar Tekun Libiya

    Apr 15, 2017 01:54

    Jami'an tsaron ruwan Libiya sun ce akalla bakin haure 97 ne suka bace sanadiyar kifewar kwale-kwalen dake dauke da su

  • An Dakatar Da tace Man Fetur A Kudu Maso Yammacin Libiya

    An Dakatar Da tace Man Fetur A Kudu Maso Yammacin Libiya

    Apr 11, 2017 01:23

    Man fatur din da ake tacewa a kudu maso Yammacin kasar Libiya an dakatar da shi sandiyar tushe wani bututun Mai da wasu 'yan adawa suka yi a kasar.

  • Libya: A Tsaurara Hukunci Akan Duk Masu Fasakwaurin Makamashi.

    Libya: A Tsaurara Hukunci Akan Duk Masu Fasakwaurin Makamashi.

    Apr 10, 2017 03:34

    Gwamnatin Kasar Libya ta yi barazanar daukar matakai masu tsanani akan wadanda aka samu da fasakwaurin makamashi.

  • Gwamnatin Libya Ta Shelanta Yaki Da Sumogal Din Man fetur

    Gwamnatin Libya Ta Shelanta Yaki Da Sumogal Din Man fetur

    Apr 09, 2017 11:58

    Gawmnatin hadin kan kasa ta a Libya ta shelanta yaki da 'yan sumogal din man fetur din kasar, a daidai lokacin da wannan harkar ta durkusar da al'amuran tattalin arzikin wannan kasar dake fama da matsalar tsaro.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS