-
Rikici mai tsakani a arewacin Mali
Jul 22, 2016 03:38A Yayin da ake cikin yanayi na dokar ta bace a kasar Mali, wani rikici ya sake barkewa tsakanin 'yan tawayen abzunawa dake goyon bayan Gwamnati da masu adawa da ita a garin Kidal dake arewacin kasar.
-
An Dawo Da Dokar Ta Baci A Mali
Jul 21, 2016 04:59Hukumomi a kasar Mali sun dawo da dakor ta bacin data kawo karshe a makon jiya, biyo bayan harin da aka kai a wani barikin sojin Nampala da ke tsakiyar kasar inda dakarun sojan kasar 17 suka rasa rayukansu.
-
Sojojin 17 ne A Wani Sansaninsu Da Ke Arewacin Kasar Mali suka mutu
Jul 20, 2016 10:03Yan ta'adda sun kai hari kan sojojin kasar Mali a tsakiyar kasar sun kuma kashe 17 daga cikinsu
-
Masu da'awar Jihadi sun kwace wani sansanin Soja a kasar Mali
Jul 19, 2016 11:53Wasu da ake zargi masu jihadi cikin motoci da babura sun kai hari a wani sansanin sojoji da ke tsakiyar Mali wato a garin Nampala, inda suka karbe iko da yankin
-
Mali
Jul 14, 2016 02:01Mali: Neman Kira Ga Jami'an Gwamnatin Gao Su yi Murabus.
-
Mali : Sojojin Faransa Sun Sanya Matsin Lamba kan Mayakan Jihadi
Jul 12, 2016 06:47Rundinar sojin Faransa ta ce ta sanya matsin lamba wa gungun mayakan jihadi a arewacin kasar Mali.
-
ِDakarun Sulhu na MDD guda biyu sun Mutu a kasar Mali
Jul 06, 2016 23:21Akalla Sojin MDD biyu ne suka rasu sanadiyar tashin wani makami na igwa a arewacin Mali.
-
Korarru 10 Ne Zasu Sake Nazari Cikin Kundin Tsarin Mulkin Kasar Mali
Jul 04, 2016 09:48Korarru guda 10 ne shugaban kasar Mali Bubakar Kaita ya gabatar don yiwa kundin tsarin mulkin kasarsa kuskorima
-
Borkina Fasa Ta Aike Da Karin Sojoji Zuwa Kasar Mali
Jul 04, 2016 07:51Fiye Da Sojoji Dari Takwas Ne Borkina Faso ta Aike Zuwa Kasar Mali
-
Harin 'yan bindiga a yankunan arewacin Mali
Jul 02, 2016 23:30Harin 'yan bindiga a arewacin Mali ya hallaka Mutane Uku