-
Majalisar Dinkin Duniya Ta Bukaci Da A Saki 'Yan Jarida Biyu Da Aka Tsare A Myanmar
Sep 04, 2018 12:29Babban sakataren majalisar dinkin duniya Antonio Gutrres ya bukaci gwamnatin Myanmar da ta sake yin nazari kan hukunci da aka yanke a kan 'yan jarida biyu a kasar.
-
Rasha Ta Bayar Da Rahoto Kan Yunkurin Yin Amfani Da Makamai Masu Guba A Syria
Sep 01, 2018 12:59Gwamnatin kasar Rasha ta mika wani rahoto ga majalisar dinkin duniya dangane da yunkurin da wasu kasashe suke yi na neman yin amfani da makamai masu guba a Syria, domin samun hujjar kai wa kasar harin soji.
-
MDD Ta Ce Dole Ne A Hukunta Masu Hanu A Kisan Musulmi Na Kasar Myammar
Aug 29, 2018 06:36Cikin wani Zaman kwamitin tsaron MDD da ya gudana a jiya Talata, Babban saktaren MDD ya bukaci a gudanar da bincike kan wadannda suke da hanu kan kisan musulmi a kasar Mymmar sannan kuma a gurfanar da su a gaban kotu.
-
MDD: Kisan Fararen Hula Da Saudiyya Ke Yi A Yemen Ya Zama Laifukan Yaki
Aug 28, 2018 12:56Kwamitin da ke kula da kare hakkokin kananan yara da ke karkashin majalisar dinkin dinkin duniya, ya fitar da wani rahoto kan kisan kiyashin da Saudiyya take yi wa kananan yara a Yemen da cewa, hakan yana a matsayin laifukan yaki.
-
Majalisar Dinkin Duniya Ta Yi Kakkausar Suka Kan Halin Da 'Yan Rohingya ke Ciki
Aug 25, 2018 12:04Majalisar dinkin duniya ta yi kakkausar suka dangane da irin mawuyacin halin da musulmi 'yan kabilar Rihingya suke ciki.
-
Guterres ya bukaci 'yan takarar zaben Mali su kai zuciya nesa
Aug 15, 2018 06:38Majalisar Dinkin Duniya da kungiyar kasashen Turai sun bukaci taka tsan tsan a Mali, bayan da dan takaran zaben shugaban kasa daga bangaren yan adawa, Soumaila Cisse ya ce ba zai amince da sakamakon zaben kasar ba
-
Rahoton MDD Ya Ce Akwai Dubban 'Yan Ta'addan Kungiyar Da'ish A Yankin Gabas Ta Tsakiya
Aug 14, 2018 07:02Rahoton Majalisar Dinkin Duniya ya sanar da cewa: Duk da nasarar da aka samu na murkushe kungiyar Da'ish a kasashen Iraki da Siriya amma har yanzu akwai dubban 'yan ta'addan kungiyar a yankin gabas ta tsakiya.
-
An Tabbatar Da Tsohuwar Shugaban Kasar Cilly A Matsayin Shugaban Hukumar Kare Hakkin Bil'adama Ta MDD
Aug 11, 2018 06:44Babban zauren majalisar dinkin duniya ta amince da Michelle Bachelet tsohuwar shugaban kasar Chilly a matsayin sabon shugaban hukumar kare hakkin bil'adama ta majalisar dinkin duniya.
-
MDD Ta Yi Gargadi Kan Halin Da Mata Masu Juna Biyu Ke Ciki A Hudaida na Kasar Yemen
Aug 09, 2018 11:53Ci gaba da hare-haren wuce gona da iri da jiragen yakin kawancen Saudiya ke kaiwa jihar Hudaida na kasar Yemen, Majalisar Dinkin Duniya ta ce lamarin ya jefa rayukan duban Mata masu juna biyu a yankin cikin hadari.
-
Majalisar Dinkin Duniya Ta Bukaci Myanmar Ta Shiryawa Yan Gudun Hijirar Kasar Yankinsu Don Maidasu Gida.
Aug 09, 2018 06:57Kungiyar bada agajin gaggawa ta majalisar dinkin duniya ta bukaci kasar Myanmar ta gyara yankin Rokhin na kasar don shirin maida dubban daruruwan yan kasar wadanda suke gudun hijira a kasar Bangladesh a halin yanzu.