Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

nigeria

  • Taimakon Kudi na MDD ga wadanda rikicin boko haram ya ritsa da su a Najeriya

    Taimakon Kudi na MDD ga wadanda rikicin boko haram ya ritsa da su a Najeriya

    Jun 28, 2016 06:50

    Majalisar Dinkin Duniya ta ware $ million 13 domin taimakawa wadanda rikicin boko haram ya ritsa da su a Najeriya

  • An Kai harin kunar bakin wake a Masalaci na garin Maiduguri

    An Kai harin kunar bakin wake a Masalaci na garin Maiduguri

    Jun 27, 2016 06:00

    Wasu 'Yan kunar Bakin wake da ake kautata zaton 'yan Boko haram ne sun kai hari a wani Masallaci na garin Maiduguri

  • Fasa Gidan Yari A Abuja :Charles Okah Yana Hannu Haryanzu

    Fasa Gidan Yari A Abuja :Charles Okah Yana Hannu Haryanzu

    Jun 26, 2016 10:14

    Hukumar kula da gidajen yara a Nigeria ta ce har yanzun Charles Okah yana tsare a gidan yari na Kuje a Abuja.

  • Yadda Ficewa Britania Daga Tarayyar Turai Zai Shafi Yan Nigeria Mazauna Kasar

    Yadda Ficewa Britania Daga Tarayyar Turai Zai Shafi Yan Nigeria Mazauna Kasar

    Jun 26, 2016 10:13

    Akall yan Nigeria kimani 29,000 zasu dawo gida bayan ficewar Britania daga tarayyar Turai.

  • Yan Bindiga Sun Sace Mutane 7 A Kudancin Nigeria Daga Cikinsu Akwai Yan Kasashen Waje

    Yan Bindiga Sun Sace Mutane 7 A Kudancin Nigeria Daga Cikinsu Akwai Yan Kasashen Waje

    Jun 23, 2016 05:51

    Yan bindiga sun sace mutane 7 a birnin Calaba na jihar Rivers a tarayyar Nigeria.

  • Rundunar Hadin Gwiwa Ta Fara Aikin Kawar Da Boko Haram

    Rundunar Hadin Gwiwa Ta Fara Aikin Kawar Da Boko Haram

    Jun 22, 2016 11:44

    Rundunar sojin kasar Nijar ta sanar da cewa rundunar hadakar kasashen yammacin Afirka ta fara aiwatar da shirinsu na kawo karshen sauran 'yan kungiyar Boko Haram da suke kan iyakar Nijar din da Nijeriya.

  • Sabon Sufeto Janar Na 'Yan Sandan Nijeriya Ya Sha Alwashin Fada Da Cin Hanci

    Sabon Sufeto Janar Na 'Yan Sandan Nijeriya Ya Sha Alwashin Fada Da Cin Hanci

    Jun 22, 2016 10:39

    Sabon Sufeto Janar na 'yan sandan Nijeriya Idris Ibrahim Kpotun ya sha alwashin maganin matsalar rashawa da cin hancin a cikin rundunar 'yan sandan a matsayin wani mataki na taimakon shirin gwamnatin tarayyar kasar na fada da rashawa da cin hanci da yayi katutu wa kasar.

  • Ma'aikata A Ma'aikatar Kudi A Birnin Abuja Sun Rufe Ma'aikatar Don Neman Karin Albashi

    Ma'aikata A Ma'aikatar Kudi A Birnin Abuja Sun Rufe Ma'aikatar Don Neman Karin Albashi

    Jun 22, 2016 07:19

    Ma'aikata a ma'aikatar kudi a Nigeria sun fara yajin aiki

  • Shugaba Buhari Ya Nada Sabon Shugaban Yan Sandan Nigeria

    Shugaba Buhari Ya Nada Sabon Shugaban Yan Sandan Nigeria

    Jun 22, 2016 06:49

    An nada sabon shugaban yansanda a tarayyar Nigeria

  • Barazanar Yaduwar Cututtuka Masu Hatsari A Sansanonin 'Yan Gudun Hijirar Rikicin Boko Haram

    Barazanar Yaduwar Cututtuka Masu Hatsari A Sansanonin 'Yan Gudun Hijirar Rikicin Boko Haram

    Jun 21, 2016 23:45

    Rahotanni daga jihar Borno da ke arewa maso gabashin Nijeriya na nuni da irin mummunan halin da 'yan gudun hijirar da rikicin Boko Haram ya tarwasa daga gidaje da muhallinsu suke ciki a sansanonin 'yan gudun hijirar da gwamnati ta tanadar musu lamarin da ya sanya wasu daga cikinsu matan da suke wajen yin karuwanci don samun kudaden da za su biya bukatunsu.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS