-
Gwamnatin Nigeria Ta Cimma Yerjejeniyar Tsagaita Wuta Na Wata Guda Da Mayakan Niger Dalter Avengers
Jun 21, 2016 06:34An sami damar tsagaita bude wuta tare da kungiyar tsagerun Niger Dalter na tsawon wata Guda
-
Najeriya : Sabon Tsarin CBN Ya Nakasa Naira
Jun 20, 2016 11:02Rahotanni daga Najeriya na cewa darajar kudin kasar wato Naira ya fadi da kashi 23% a ranar farko ta fara amfani da sabon tsarin musayar kudaden ketare, bayan da babban bankin kasar (CBN), ya janye kariyar da ya baiwa Nairar.
-
Wani Sabon Rikicin Na Kokarin Bullowa Tsakanin Gwamnati Da Majalisar Dattawan Nijeriya
Jun 20, 2016 06:35Wani sabon rikici na kokarin kunno kai tsakanin majalisar dattawan Nijeriya da gwamnatin kasar bayan da majalisar ta zargi gwamnatin da yin bita-da-kulli ga ayyukan majalisar da kuma kokarin sauya shugabancin majalisar.
-
Shugaba Buhari ya koma gida
Jun 20, 2016 01:17Bayan jinyar ciwon kunne na kusan makwanni biyu a birnin London A jiya Lahadi Shugaban Najeriya Muhamad Buhari ya koma gida.
-
Sojojin Nijeriyan Sun Kame Tsagerun Niger Delta 19 A Kokarinsu Na Kai Hari Kan Bututun Mai
Jun 18, 2016 06:32Dakarun hadin gwiwa da aka tura yankin Niger Delta na Nijeriya da nufin kare bututu da sauran kayayyakin kamfanonin da suke hako mai a yankin sun sanar da dakile wani kokari na kai hari kan wasu bututu da rijiyar mai na kamfanin Agip da tsagerun yankin suka so yi inda suka kama wasu 19 daga cikinsu.
-
Rikicin Shugabanci A Jam'iyyar PDP Na Ci Gaba Da Munanan
Jun 18, 2016 06:26Rahotanni daga Nijeriya na nuni da cewa rikicin shugabanci a Jam'iyyar PDP, babbar jam'iyyar adawa a kasar, ya ci gaba da kamari sakamakon ci gaba da zafafafn kalamai da kuma barazanar da magoya bayan bangarorin da suke rikicin suke wa junansu.
-
Buhari Ya Jinkirta Komawarsa Gida
Jun 16, 2016 10:33Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya jinkirta komawarsa gida daga Landon, inda yake jinya, kamar yadda mataimakin shugaban Yemi Osinbajo ya sanar.
-
DSS: Muna Tsare Da ZakZaky Ne Don Tsaron Lafiyarsa
Jun 15, 2016 06:41Hukumar yansandan ciki (DSS) a Nigeria ta ce tana tsare da Sheikh Ibrahim El-Zakzaky ne saboda tsaron lafiyan.
-
Majalisa Ta Gayyaci Ministan Sharia Da Ya Zo Gabanta Kan Maganar Yafewa MTN Tara
Jun 14, 2016 06:43Majalisar wakilan Nigeria ta bukaci Ministan sharia ya bayyana a gabanta don amsa tambayoyi kan ragin taran da aka yiwa kamfanin MNT.
-
Rundunar Sojin Nijeriya Ta Ce: Babu Kabilanci Cikin Korar Wasu Manyan Sojojin Kasar
Jun 14, 2016 01:02Rundunar sojin Najeriya ta musanta rahotanin da wasu kafafen watsa labarai suke yadawa na cewa akwai wariya cikin ritayar da aka yi wa wasu manyan jami'an sojin kasar da nufin fifita arewacin kasar a kan kudanci.