-
Da Alamun Gwamnatin Tarayyar Nigeria Ta Fara Sasantawa Sa Tsagerun Niger Delta
Jun 13, 2016 06:49Da alamun gwamnatin Nigeria ta sami damar haduwa da tsagerun Niger Delta ta NDA daga bayan fage
-
An Yi Barin Wuta Tsakanin Yan Fashi Da Jami'an Tsaro Kusa Da Gidan Gwamnati A Bayelsa
Jun 13, 2016 06:28Hankalin mutane a kusa da gidan gwamnati a Jihar Bayelsa a kudancin tarayar Nigeria ya tashi a lokacinda jami'an tsaro suka yi ta musayar wuta da yan fashi wadanda suke son sace wasu yan kasar China da suke zaune a unguwar.
-
Mayakan Boko Haram Sun Kashe mutane 4 A Jiya Asabar Da Yamma
Jun 12, 2016 07:21Mayakan kungiyar yan ta'adda ta boko haram sun kashe mutane 4 a wani kauye kusa da birnin Maiduguri
-
An Hallaka Mayakan Boko Haram a arewa maso gabashin Nigeriya
Jun 12, 2016 01:09Dakarun tsaron Najeriya sun sanar da hallaka mayakan boko haram a shiyar Arewa maso gabashin kasar
-
Gwamnatin Nigeria Ta Jaddada Bukatar Tattaunawa Da Tsageran Niger Delta
Jun 11, 2016 07:20Wata majiyar sojojin a tarayyar Nigeria ta bada sanarwan cewa har yanzun gwamnatin kasar tana bukatan kawo karshen rikicin da ke faruwa a yankin Niger dalter ta hanyar tattaunawa.
-
Rundunar Sojin Nigeria Ta Musanta Zargin Kisan 'Yan Biafra Da Amnesty Ta Yi Mata
Jun 10, 2016 13:44Rundunar sojin Nijeriya ta yi watsi da rahoton kungiyar kare hakkokin bil'adama ta kasa da kasa, Amnesty International inda ta zargi sojojin da kashe wasu wasu mutane marasa makami masu goyon bayan kafa Jamhuriyar Biafra alal akalla 17.
-
An Gurfanar Da Mutane 5 Kan Kashe Matar Da Ake Zargi Da Batanci Ga Ma'aiki A Kano A Gaban Kotu
Jun 10, 2016 13:44Rundunar 'yan sandar jihar Kano da ke arewacin Nijeriya ta gurfanar da wasu mutane 5 a yau din nan Juma'a a gaban kotu saboda zargin da ake musu na kashe wata mata mai suna Mrs Bridget Agbahime da ake zargi da yin batanci ga Ma'aikin Allah (s) a garin na Kano.
-
Najeriya : Amnesty Ta Zargi Sojoji Da Kisan 'Yan Biafra
Jun 10, 2016 05:58Kungiyar kare hakkin bil adama ta kasa da kasa Amnesty International ta zargi sojojin Najeriya da kisan 'yan biafra a bikin tunawa da fafutukar kafa Jamhuriyar Biafra a garin Onitsha, a watan jiya.
-
Gwamnatin Tarayyar Nigeria Zata Fara Aikin Tantance Malaman Makarantu 500,000
Jun 09, 2016 13:18Gwamnatinn tarayyar Nigeria zata fara shirin tantance malaman makarantu 500,000 a ranar 12 ga watan Yunin da muke ciki.
-
Yan Nigeria Masu Gudun Hijira A Niger, Kamaru Da Chadi Zasu Dawo Gida Nan Gaba Kadan
Jun 09, 2016 11:33a Jumhuriyar Niger kadai akwai yan Nigeria yan gudun hijira 82,524