-
Tsagerun Niger-Delta na ci gaba da barna a Najeriya
Jun 08, 2016 10:37A yayi da ta yi watsi da tayin neman sulhu da gwamnatin kasar ta yi mata a farkon wannan mako kungiyar 'yan tawayen Niger Delta Avengers ta sake tarwatsa wata rijiyar man fetur a yankin.
-
Najeriya : Stephen Keshi Ya Rasu
Jun 08, 2016 06:52Hukumar kwallon kafa ta Najeriya ta sanar da mutuwar tsohon Kaftin din kungiyar kwallon kafa ta kasar wanda kuma shi ne tsohon kocin Super Eagles, Stephen Keshi.
-
Najeriya : Tsagerun Niger-delta Sun Yi Fatali Da Bukatar Tattaunawa
Jun 08, 2016 06:47'Yan a ware na Niger-delta Avangers sun yi fatali da bukatar gwamnatin Nigeria ta tattaunawa.
-
Gwamnatin Najeriya Ta Kirayi 'Yan Bindiga Na Niger Delta Avengers Zuwa Tattaunawa
Jun 07, 2016 13:31Gwamnatin Najeriya ta kirayi 'yan bindiga na Niger Delta Avengers zuwa ga tattaunawa, domin samun sulhu da fahimta juna.
-
Mai Yuwa Jinyar Shugaba Mohammadu Buhari A London Ya Wuce Kwanaki 10
Jun 07, 2016 02:27Mai yuwa Shugaba Mohammadu Buhari Ya wuce kwanaki 10 A Jinyan da yake yi a birnin London, don yana fama da mura mai tsanani
-
Jonathan: A Halin Yanzu Ina Cikin Wadanda Akewa Bincike Kan Cin Hanci Da Rashawa
Jun 07, 2016 02:26Tsohon shugaban tarayyar Nigeria Dr Goodlluck Jonathan ya bayyana cewa a halinzu gwamnatin shugaba Muhammadu Buhari tana bincikensa a kan cin hanci da Rashawa.
-
Mai Yuwa Jinyen Shugaba Mohammadu Buhari A London Ya Wuce Kwanaki 10
Jun 06, 2016 22:35Mai yuwa Shugaba Mohammadu Buhari Ya wuce kwanaki 10 A Jinyan da yake yi a birnin London, don yana fama da mura mai tsanani
-
Fadar Shugaban Nigeria Ta Bukaci Addu'a Ga Shugaba Buhari
Jun 06, 2016 13:14Fadar shugaban Nijeriya ta bukaci illahirin al'ummar kasar da su sanya shugaba Muhammadu Buhari cikin addu'a a daidai lokacin da ya ke fara wani hutu na kwanaki 10 don tafiya birnin London don neman maganin ciwon kunnen da ya ke fama da shi da ya hana shi gudanar da wasu ayyukan da aka tsara zai gudanar.
-
Buhari Zai Je Landon Don Neman Magani
Jun 06, 2016 06:15Shugaban Najeriya Muhammadu zai fara wani hutu na kwanaki goma daga wannan Litinin don kula da lafiyarsa.
-
An kashe mayakan boko haram da dama a shiyar arewa maso gabashin Najeriya
Jun 04, 2016 14:33Dakarun tsaron Najeriya sun sanar da hallaka mayakan boko haram da dama a shiyar Arewa maso gabashin kasar