-
'Yan Sanda Sun Yi Karin Bayani Kan Dalilan Kama Tsohon Gwamnan Jigawa Sule Lamido
May 01, 2017 06:22Rundunar 'yan sandan Nijeriya ta yi karin bayani dangane da kama tsohon gwamnan jihar Jigawa, Alhaji Sule Lamido da ta yi a jiya tana mai cewa ta yi hakan ne saboda kalaman tunzura mutane da yake yi.
-
'Yan Sanda Sun Yi Awun Gaba Da Tsohon Gwamnan Jigawa Sule Lamido
Apr 30, 2017 12:17'Yan sanda a Nijeriya sun yi awun gaba da tsohon gwamnan jihar Jigawa Alhaji Sule Lamido saboda zargin kokarin tada da hankali da hana ruwa gudu yayin zaben kananan hukumomi da za a gudanar a jihar.
-
Harin Kunar Bakin Wake Ya Kashe Sojojin Najeriya 5
Apr 28, 2017 05:34Majiyoyin tsaro a Najeriya sun ce sojojin kasar biyar ne suka rasa rayukansu a wani harin kunar bakin wake da aka kai masu da mota a yankin arewa maso gabashin kasar.
-
Amurka Ta Mayar Wa Jonathan Martani Kan Dalilin Faduwarsa Zaben 2015
Apr 28, 2017 01:23Ofishin jakadancin Amurka a Nijeriya yayi watsi da zargin da tsohon shugaban kasar Nijeriya Goodluck Jonathan na cewa gwamnatin Amurka karkashin jagorancin shugaban shugaban kasar Barack Obama tana da hannu cikin shan kayen da yayi a zaben shugaban kasar da aka gudanar a shekara ta 2015
-
Najeriya : Mutane 813 Sakarau Ya Kashe
Apr 27, 2017 06:40A Najeriya adaddin mutanen da ciwan sankarau ya kashe ya kai 813 a cewar ma'aikatar kiwan lafiya kasar.
-
Gwamnatin Nigeria Ta Amincewa Jami'in Kiwon Lafiya Bin Gida Gida Don Gano Masu Cutar Sankarau
Apr 26, 2017 12:54Gwamnatin nigeria ta amincewa jami'an kiwon lafiya a arewacin kasar da su bi gida gida don gano mutanen da suka kamu da cutar sankarau ko meningitis don a yi masu magani da kuma yiwa wadanda basu kamu da ita ba alluran riga kafi
-
Ana Gangamin Cika Kwanaki 500 Da Tsare Sheikh Zakzaky
Apr 26, 2017 06:43Dubban almajirai mabiya da masu tausayawa Shaikh Ibraheem Yakub Zakzaky na kungiyar 'yan uwa musulmi a Najeriya na gangami a Abuja don nuna rashin jin dadinsu da ci gaba da tsare shehun na su.
-
Najeriya : An Kai Jerin Hare-Hare Kunan Bakin Wake A Maiduguri
Apr 26, 2017 06:43Rahotanni daga Najeriya na cewa wasu jerin hare haren kunar bakin wake uku sunyi sanadin mutuwar mutun guda da kuma raunana wasu gomman mutane a wajen Maiduguri.
-
An Hallaka Wasu 'Yan Boko Haram Da Suke Kokarin Kai Harin Kunar Bakin Wake A Borno
Apr 24, 2017 12:44Rundunar 'yan sandan jihar Borno da ke arewa maso gabashin Nijeriya ta sanar da hallaka wasu 'yan ta'adda masu shirin kai harin kunar bakin wake da ake zaton 'yan Boko Haram a lokacin da suke kokarin kai harin ta'addanci a kusa da garin Maiduguri babban birnin jihar Bornon.
-
Sabani Tsakanin Shekau Da Al-Barnawa Yana Taimakawa Sojoji Masu Yakar Boko Haram
Apr 24, 2017 08:46Gamayyar rundunar sojojin hadin guiwa na yakar boko haram a yankin tabkin chadi ta bayyana cewa sabani tsakanin bangarorin da basa ga maciji na kungiyar Boko Haram yana taimakawa aikinsu na yakar kungiyar