-
Najeriya : An Kafa Kwamitin Da Zai Binciki Sojoji
Mar 08, 2017 13:51Rundinar sojin Najeriya ta ce ta kafa wani kwamiti da zai binciki zargin da akewa sojojin kasar na cin zarafin bil adama a yakin da suke da kungiyar boko haram.
-
Gwamnatin Afirka Ta Kudu Ta Tasa Kiyar Wasu 'Yan Najeriya Zuwa Gida
Mar 02, 2017 01:38Mahukuntan kasar Afirka ta kudu sun ce sun fara daukar wani mataki na tasa keyar wasu 'yan kasashen ketare da aka samu da wasu laifuka a kasar zuwa kasashensu na haihuwa.
-
Jami'an Tsaron Nijeriya Sun Sake Kama Wani Dan Boko Haram Da Ya Gudu
Feb 28, 2017 15:30Rahotanni daga Nijeriya sun bayyana cewar jami'an tsaron kasar sun sami nasarar sake kame wani babban jami'in kungiyar 'yan ta'addan nan ta Boko Haram bayan da ya gudu daga hannun jami'an 'yan sandan ciki na Nijeriyan (DSS) a shekara ta 2015.
-
Tsohuwar Ministar Muhallin Nijeriya Ta Yi Rantsuwar Kama Aiki A Matsayin Mataimakiyar Babban Sakataren MDD
Feb 28, 2017 14:51Tsohuwar ministar muhalli ta Nijeriya Hajiya Amina Mohammed ta yi rantsuwar kama aiki a matsayin mataimakiyar babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya a bikin da aka gudanar a helkwatar MDDn da ke birnin New York.
-
Rundunar Sojin Nigeriya Ta Sanar Da Kame Baki 'Yan Kasashen Waje Da Ake Zargin 'Yan Boko Haram Ne
Feb 27, 2017 13:36Rundunar sojin Nigeriya ta sanar da cewar ta kame wasu baki 'yan kasashen waje uku da ake zargin 'yan kungiyar Boko Haram ne a jihar Gombe da ke shiyar arewa maso gabashin kasar.
-
An kubutar da Jamusawan da aka Garkuwa da Su a Jihar Kaduna
Feb 26, 2017 14:30Jami'an tsaro a Najeriya sun yi nasarar kubutar da wasu jamusawa biyu kwararru a ilimin kimiyar gano halittu da suka dade da mutuwa a cikin kasa da aka yi garkuwa da su a Arewacin Najeriya.
-
Najeriya: Neman Kudin Fansar Sakin Jamusawan Da Ake Garkuwa Da Su.
Feb 24, 2017 15:39Kamfanin Dillancin Labarun Associated Press ya ambato cewa; Wadanda su ka yi garkuwa da jamusawa biyu a Najeriya, suna bukaci a basu dala dubu dari biyu ( 200,000) kafin sakinsu.
-
An karfafa matakan tsaro a jihar Kaduna
Feb 24, 2017 01:26Bayan barkewar rikcin kabikanci a wani yanki na Jihar Kaduna, Gwamnati ta sanya dokar ta bace na tsahon sa'o'i 24
-
An sace wasu 'yan kasar Jamus a jihar Kaduna
Feb 23, 2017 07:24Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta tura jami'an 'yan sanda na musaman bayan samun rahoton sace wasu yan kasar Jamus guda biyu a kauyen Jajela dake Jihar Kaduna.
-
Rundunar Sojin Najeriya Ta Yi Watsi Da Rahoton Amnesty
Feb 23, 2017 02:12Rundinar sojin Najeriya ta yi fatali da rahoton da kungiyar kare hakkin bil adama ta Amnesty International ta fitar, wanda ya zarge ta da toye hakkin bil adama da kuma kisan fararen hula a yakin da take da kungiyar Boko Haram.