-
Jamus Ta Yi Kakkausar Suka Kan Sabbin Takunkuman Amurka A Kan Rasha
Aug 01, 2017 07:28Gwamnatin kasar Jamus ta yi kakkausar suka dangane da sabbin takunkuman da Amurka ta dora wa kasar Rasha, tare da bayyana hakan da cewa ya sabawa ka'ida.
-
EU Ta Damu Kan Kakabawa Rasha Takunkumi
Jul 26, 2017 15:51Kungiyar tarayya turai ta nuna damuwa akan sabbin takunkumin da Amurka ta kakabawa kasar Rasha.
-
Rasha Ta Mayar Da Martani Dangane Da Takunkumin Amurka
Jul 26, 2017 12:04Gwamnatin kasar Rasha ta mayar da martani dangane da sabbin rakunkuman da Amurka ke shirin kakaba mata, bayan da majalisar wakilan kasar Amurka ta amince da daftarin kudirin takunkuman a jiya.
-
Rasha Ta Yi Allah Wadai Da Sabbin Takunkuman Amurka A Kan Iran
Jul 23, 2017 11:19Gwamnatin kasar Rasha ta fitar da wani bayani da ke yin Allah wadai da sabbin takunkuman da Amurka ta kakaba wa Iran.
-
Rasha Ta Bukaci Warware Dambaruwar Siyasar Kasar Venezuala Ta Hanyar Lumana
Jul 15, 2017 06:24Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Rasha ta bukaci gwamnatin Venezuala da 'yan adawar kasar da su dauki matakin dare kan kujerar tattaunawa domin kawo karshen dambaruwar siyasar kasar ta hanyar lumana.
-
Sirirya : Yarjejeniyar Tsagaita Wuta Ta Fara Aiki
Jul 10, 2017 05:51Shirin tsagaida bude wuta da kasashen Amurka da Rasha suka cimma ya fara aiki a sassan kudancin kasar Siriya.
-
Kasashen Iran Da Rasha Sun Jaddada Bunkasa Aiki A Tsakaninsu.
Jul 06, 2017 18:55Mai bai wa shugaban kasar Iran Shawara ta musamman ya gana da shugaban jamhuriyar Bashqiristan ta Rasha, inda suka jaddada muhimmanci aiki tare.
-
Rasha Ta Yi Tir Da Barazana Amurka Kan Gwamnatin Siriya
Jun 27, 2017 10:27Fadar Kremlin ta yi Allah wadai da kakkausar murya kan barazana Amurka ga zargin gwamnatin Siriya da shirin kai hari da sinadari mai guba.
-
Rasha Ta Meka Jiragen Yaki Ga Kasar Masar
Jun 20, 2017 18:07Rasha ta sanar da mekawa kasar Masar wasu Jiragen Yaki Samfarin K-52
-
Siriya : Amurka Na Son Mayar Da Hanyar Sadarwar Soja Tsakaninta Da Rasha
Jun 20, 2017 05:41Amurka dake jagorancin kawancen kasa da kasa kan yaki da kungiyar IS a Siriya, ta ce tana son mayar da hanyar sadarwar ta musayar bayanan soji tsakaninta da Rasha a Siriya.