-
Senegal : Majalisar Tsarin Mulki Ta Yi Na'am Da Zaben Macky Sall
Mar 06, 2019 13:47Majalisar tsarin mulki a Senegal, ta yi na'am da sakamakon zaben shugaban kasar na ranar 24 ga watan Jiya, wanda shugaba Macky Sall, ya lashe a wani wa'adin mulki na biyu.
-
Ana Daf Da Sanar Da Sakamakon Zaben Shugaban Kasa A Senegal
Feb 28, 2019 07:16Hukumar zabe mai zaman kanta a Senegal, ta sanarda cewa da ranar yau, Alhamis ne zata sanar da sakamakon zaben shugaban kasar da aka kada kuri'arsa a ranar Lahadi data gabata.
-
EU Ta Yaba Da Zaben Senegal
Feb 27, 2019 08:04Tawagar masu sanya ido ta kungiyar tarayyar turai a zaben Senegal, ta yaba da yadda zaben shugaban ya gunada.
-
ECOWAS Ta Yaba Da Yadda Zaben Senegal Ya Gudana
Feb 26, 2019 06:58Tawagar masu sanya ido ta kungiyar bunkasa tattalin arzikin kasashen Afrika na yamma, wato ECOWAS, ta yaba da yadda aka gudanar da zaben shugaban kasa a Senegal.
-
Senegal : Ranar Talata Za’a Fara Fitar Da Sakamakon Zabe
Feb 25, 2019 10:16Hukumar zabe mai zaman kanta ta CENI a Senegal, ta ce sai nan zuwa ranar Talata ne take sa ran fara fitar da sakamakon zaben shugaban kasar da aka kada kuri’arsa jiya Lahadi.
-
Ana Zaben Shugaban Kasa A Senegal
Feb 24, 2019 09:42Yau Lahadi ne al’ummar kasar Senegal ke kada kuri’a domin zaben shugaban kasa.
-
Ana Daf Da Kada Kuri'a A Babban Zaben Senegal
Feb 23, 2019 15:59A Senegal, al'ummar kasar miliyan 6,7 ne da suka cancanci zabe, zasu kada kuri'a a zaben shugaban kasar a gobe Lahadi 24 ga wata Fabarairu 2019.
-
Rikicin Gabanin Zabe Ya Yi Ajalin Mutum 3 A Senegal
Feb 12, 2019 16:05Jami'an tsaron Jandarma a Senegal, sun cafke mutane 24, bayan wani rikicin gabanin zabe da ya yi sanadin mutuwar mutane akalla uku a garin Tambacounda dake gabashin Dakar babban birnin kasar.
-
Wade Ya Yi Kiran Kauracewa Zaben Senegal
Feb 08, 2019 03:12Tsohon shugaban kasar Senegal, Abdulaye Wade ya sake nanata kiran a kauracewa babban zaben kasar na ranar 24 ga watan nan na Fabrairu.
-
An Fara Yakin Neman Zaben Shugaban Kasa A Senegal
Feb 03, 2019 09:55A Senegal, yau Lahadi ne aka fara yakin neman zaben shugaban kasar na ranar 24 ga watan Fabrairu nan a hukumance.