-
Senegal : 'Yan Takara 5 Zasu Fafata A Zaben Shugaban Kasa
Jan 21, 2019 04:01Kotun tsarin mulki a Senegal, ta fitar da jerin sunayen 'yan takaran da zasu fafata a zaben shugaban kasar na watan fabrairu mai zuwa.
-
An Gudanar Da Zanga-zangar Kin Jinin Gwamnati A Kasar Senegal
Dec 29, 2018 07:15Dubban mutane ne su fito kan titunan birnin Dakar suna masu yin kira da a gudanar da zaben shugaban kasa da babu magudi a ciki
-
Senegal : Macky Sall, Zai Tsaya Takara A Karo Na Biyu
Dec 02, 2018 14:54Wasu gungun jam'iyyun siyasa a Senegal sun tsaida shugaban kasar mai ci, Macky Sall, a matsayin dan takaran su a zaben shugaban kasar mai zuwa.
-
Senegal : An Zabi Mace Ta Farko A Matsayin Magajiyar Birnin Dakar
Sep 30, 2018 18:55Kamfanin dillancin labarun Anatoli ya ba da labarin cewa majalisar tafiyar da mulki ta babban birnin kasar Senegal Dakar ce ta kada kuri'ar zabar Soham El Wardini a matsyain magajiya birnin
-
Waziriyar Kasar Jamus Ta Bukaci Warware Matsalar 'Yan Gudun Hijira
Aug 30, 2018 19:08Waziriyar kasar Jamus da a halin yanzu haka take gudanar da ziyarar aiki a kasar Senegal ta bukaci daukan matakan warware matsalolin bakin haure da 'yan gudun hijira.
-
Yan Sandan Senegal Sun Kama Bakin Haure 30 Birnin Dakar Fadar Mulkin Kasar
Aug 18, 2018 19:08Rundunar 'yan sandan Senegel ta sanar da kame bakin haure 30 a birnin Dakar fadar mulkin kasar a kan hanyarsu ta neman tafiya zuwa kasashen yammacin Turai.
-
An Hana Amfani Da Kayan Amurka Cikin Kasar Senegal
Aug 15, 2018 12:46Kamfanin dillancin labaran Faransa ya ce ba da labarin cewa; Mutanen kasar ta Sengal sun fara kamfe na hana amfani da kayan da Amurka ta kera
-
Fadada Ayyukan Kiwon Lafiya Tsakanin Iran Da Senegal
Jul 13, 2018 18:22Jakadan Iran a birnin Dakar na kasar Senegal ya bayyana cewa, kasashen biyu suna aiki wajen kara bunkasa ayyukan hadin gwiwa a bangaren kiwon lafiya da kuma magunguna.
-
Russia 2018 : Hankalin Afrika Ya Koma Ga Senegal
Jun 28, 2018 05:34A ci gaba da gasar cin kofin kwallon kafa na duniya da kasar Rasha ke karbar bakunci, a yanzu dai hankalin 'yan Afrika ya koma ga kasar Senegal, wacce zata buga wasansa na uku da Columbia a yau.
-
Rasha 2018: Senegal Ta Doke Poland A wasan Cin Kofin Duniya
Jun 19, 2018 19:25A ci gaba da gudanar da wasannin cin kofin kwallon kafa na duniya a kasar Rasha, kungiyar wasan kwallon kafa ta kasar Senegal ta samu nasarar doke kungiyar kwallon kafa ta Poland da ci 2 - 1 a wasanda suka gudanar dazu.