-
Harin ta'addanci a kudancin Somaliya
Dec 18, 2016 14:48Akalla Mutane 9 ne suka rasu sanadiyar harin ta'addanci na kungiyar Ashabab a kudancin Somaliya.
-
Somaliya: Ci Gaba Da Hare-haren 'Yan ta'adda
Dec 15, 2016 15:55Wata Mota Mai Makare Da Bama-bamai ta tarwatse A Kusa Da Fadar Shugaban Kasa
-
Adadin Mutanan da suka rasu ya karu sanadiyar tashin Bam a Somaliya
Dec 12, 2016 01:50Adadin Mutanan da suka rasu sanadiyar tashin Bam a birnin magadushu na kasar Somaliya ya haura zuwa 35
-
Shuwagabannin Siyasa A Somalia Sun Amince Da Ranar Da Za'a Gudanar Da Zabe A Kasar
Dec 09, 2016 13:18Shuwagabannin siyasa a kasar Somalia sun amince da ranar da za'a gudanar da zabe a kasar bayan dagewasa har sau ukku.
-
Sojojin Somaliya Sun Halaka Wasu Gungun 'Yan Ta'addan Kungiyar Da'ish A Arewacin Kasar
Dec 04, 2016 02:55Jami'an tsaron Somaliya sun samu nasarar kashe wasu gungun 'yan ta'addan Da'ish guda takwas a shiyar arewacin kasar.
-
Sojojin Kasar Somalia Sun Kashe Yayan Kungiyar Al-Shaba Guda Biyu
Dec 03, 2016 02:24Jami'an sojojin kasar Somalia tare da samun tallafin sojojin kasashen waje sun sami damar hallaka mayakan kungiyar Al-shaba biyu a jiya jumma.
-
An Sake Daga Zamen Shugaban Kasa A Kasar Somalia Saboda Matsalolin Tsaro
Nov 29, 2016 07:47Hukumar zabe a kasar Somalia ta bada sanarwan dage zaben gama gari na kasar zuwa wani lokaci.
-
An hallaka Mayakan Ashabab da dama a Somaliya
Nov 29, 2016 02:07Magabatan kasar Somaliya sun sanar da hallaka mayakan Ashabab da dama a tsakiyar kasar
-
Martanin kungiyar Tarayyar Turai kan sanya Bam a kasar Somaliya
Nov 27, 2016 15:45Kungiyar Tarayyar Turai ta yi alawadai kan harin Bam a kasar Somaliya
-
Somaliya: Harin Kungiyar al-shaba a gabacin kasar Somaliya
Nov 26, 2016 15:24Al-shabab kai hari a yankin Modag