Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

afirka

  • Afrika Ta Kudu : Dole Zuma Ya Biya $ 500,000

    Afrika Ta Kudu : Dole Zuma Ya Biya $ 500,000

    Jun 28, 2016 01:54

    Ma'aikatar kudi a Afrika ta kudu ta umurci shugaban kasar Jacob daya biya $ 500,000 a matsayin wani bangare na kudaden da yayi amfani dasu wajen gyaran gidansa.

  • Afirka ta Tsakiya : An Kashe Wani Sojan MDD

    Afirka ta Tsakiya : An Kashe Wani Sojan MDD

    Jun 27, 2016 14:36

    An Kashe Wani Sojan Majalisar Dinkin Duniya A Kasar Afirka ta Tsakiya

  • Barkewar Sabon Rikicin Siyasa A Kasar Madagascar:

    Barkewar Sabon Rikicin Siyasa A Kasar Madagascar:

    Jun 27, 2016 14:26

    Sabani Tsakani Gwamnati Da 'Yan hamayya A Madagascar.

  • Matar Shugaban Kasar Amurka Zata Ziyarci Wasu Kasashen Afrika Domin Kwadaitar Da Ilmin Mata

    Matar Shugaban Kasar Amurka Zata Ziyarci Wasu Kasashen Afrika Domin Kwadaitar Da Ilmin Mata

    Jun 25, 2016 07:25

    Matar Obama Zata Ziyarci wasu kasashen Afrika don kodaitar da karatun mata

  • Angola: kira Da A Saki  Fursunonin Siyasa

    Angola: kira Da A Saki Fursunonin Siyasa

    Jun 25, 2016 02:45

    Amnesty International Ta Kirayi Gwamnatin Angola da ta Saki Fursunonin Siyasa.

  • Kotun ICC ta yanke hukunci Daurin shekaru 18 ga Tsohon Madugun 'yan tawayen Congo

    Kotun ICC ta yanke hukunci Daurin shekaru 18 ga Tsohon Madugun 'yan tawayen Congo

    Jun 22, 2016 00:52

    Kotun ICC ta yanke hukunci Daurin shekaru 18 ga Tsohon Madugun 'yan tawayen Congo Jean-Pierre Bamba

  • Barazanar Yaduwar Cututtuka Masu Hatsari A Sansanonin 'Yan Gudun Hijirar Rikicin Boko Haram

    Barazanar Yaduwar Cututtuka Masu Hatsari A Sansanonin 'Yan Gudun Hijirar Rikicin Boko Haram

    Jun 21, 2016 23:45

    Rahotanni daga jihar Borno da ke arewa maso gabashin Nijeriya na nuni da irin mummunan halin da 'yan gudun hijirar da rikicin Boko Haram ya tarwasa daga gidaje da muhallinsu suke ciki a sansanonin 'yan gudun hijirar da gwamnati ta tanadar musu lamarin da ya sanya wasu daga cikinsu matan da suke wajen yin karuwanci don samun kudaden da za su biya bukatunsu.

  • RCA : An yi Garkuwa Da 'Yan Sanda A Bangui

    RCA : An yi Garkuwa Da 'Yan Sanda A Bangui

    Jun 20, 2016 13:39

    Rahotanni daga jamhuriya Afrika ta tsakiya na cewa dariruwan mutane ne suka tsere daga Bangui bayan da dakarun kasar hadin gwiwa dana kasa da kasa suka yi diran mikiya a unguwar musulmi ta PK5 inda akayi garkuwa da 'yan sanda.

  • Sama Da Yara million biyu ne ke bukatar taimakon gaggawa a kasar Tchadi

    Sama Da Yara million biyu ne ke bukatar taimakon gaggawa a kasar Tchadi

    Jun 20, 2016 01:13

    Asusun Yaran na MDD Unucef ya ce sama da kananan yara million biyu ne ke bukatar taimakon gaggawa a kasar Tchadi

  • Murtaniya Ta soki Wani Kamfanin Kasar Canada Kan Hakar Gwal

    Murtaniya Ta soki Wani Kamfanin Kasar Canada Kan Hakar Gwal

    Jun 19, 2016 14:46

    Gwamnatin Murtaniya Ta Yi Tir da Tsaikon Da Aka Samu A Hako Zinariya da Wani Kamfanin Canada Ya ke yi.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS