-
DRC : Kwamitin Tsaro Ya Damu Kan Rikice-rikicen Gabanin Zabe
Dec 19, 2018 01:14Kwamitin tsaro na Majalisar Dinkin Duniya, ya nuna damuwa akan rikice-rikicen dake faruwa a baya bayan nan gabanin zaben shugaban kasa a Jamhuriya Demokuradiyyar Congo.
-
Ana Zaben Shugaban Kasa Zagaye Na Biyu A Madagaska
Dec 19, 2018 00:30A Madagaska, yau Laraba ne al'ummar kasar ke kada kuri'a a zaben shugaban kasar zagaye na biyu, inda 'yan takara tsaffin shuwagabannin kasar, Marc Ravalomanana da Andry Rajoelina ke fafatawa.
-
Shugaban kasar Ghana ya kori alkalai uku daga aiki
Dec 17, 2018 07:23Shugaba Nana Akufo-Addo na kasar Ghana, ya kori wasu manyan alkalai uku na kotunan kasar daga bakin aiki, sakamakon sakamakon aikata laifuka masu nasaba da cin hanci da karbar rashawa.
-
Amurka Ta Bukaci Wasu 'Yan Kasarta Su Fice Daga DR Congo
Dec 17, 2018 06:36Amurka ta bukaci 'yan kasarta wadanda aikinsu bai zama wajibi ba da kuma iyalensu dau fice daga Jamhuriya Demokuradiyyar Congo.
-
AFCON : Masar Da Afrika Ta Kudu Na Zawarcin Gasar 2019
Dec 16, 2018 13:54Hukumar kwallon kafa ta Afrika ta ce kasashen Masar da Afrika ta Kudu ne suka bayyana aniyarsu a hukumance ta neman karbar bakuncin gasar cin kofin AFrika na nahiyar na 2019, bayan kwace ragamar shirya gasar badi ga kasar Kamaru.
-
Shuwagabannin Kasashen Kwamitin CBLT, Sun Sha Alwashin Murkushe Boko Haram
Dec 16, 2018 13:05Shuwagabannin kasashe mambobin kwamitin tafkin Chadi, cewa da (CBLT), sun sha alwashin ganin bayan kungiyar Boko haram domin kawo karshen tsatsauran ra'ayi a yankin.
-
Mali : Za'a Kara Karfafa Tsaro A Tumbuktu
Dec 16, 2018 12:30Gwamnatin Mali, ta sanar da wasu sabbin matakai na karfafa tsaro a birnin Tumbuktu da gewajensa, duba da yadda matsalar tsaro ta addabi mazauna yankin.
-
DRC : An Dakile Hari Kan Wani Wurin Adana Kayayyakin Zabe
Dec 16, 2018 11:21Hukumomi a Jamhuriya Demokuradiyyar Congo, sun sanar da cewa wasu yan bindiga sunyi yunkurin kai hari a wani wurin adana kayan hukumar zabe dake yankin Boni dake gabashin kasar.
-
AU Ta Yi Allawadai Da Cin Zarafin Mata A Sudan Ta Kudu
Dec 13, 2018 07:34Kungiyar tarayyar Afrika AU, ta fitar da wata sanarwa inda ta yi Allawadai da cin zarafin mata da 'yan mata ta hanyar lalata da su a Sudan ta kudu.
-
Mali : An Cafke Mutum 4 Dake Korarin Kai hare-hare
Dec 13, 2018 06:53Hukumomin leken asiri a Mali, sun sanar da cafke wasu mayaka dake ikirari da sunan jihadi su guda 4 dake shirin kai hare haren ta'addanci a yayin bukukuwan karhsen shekara.