-
Ghana : Za'a Fara Amfani Da Jirage Marasa Matuka A Fannin Kiwan Lafiya
Dec 12, 2018 02:17Majalisar dokokin Ghana ta amince da wani kudirin dokar da zai bada damar yin amfani da jirage marasa matuka a sha'anin kiwan lafiyar al'umma.
-
Masar Da Wasu Kasashen Afrika Na Atisayen Soji
Dec 10, 2018 07:44Rundunar sojan kasar Masar da wasu kasashen Afirka suka fara wani atisayen soja na hadin gwiwa game da yaki da ayyukan ta'addanci.
-
Majalisar Dokokin Nijar Ta Amince Da Daftarin Kasafin Kudin 2019
Dec 09, 2018 11:54Majalisar dokoin Nijar, ta amince da gagarimin rinjaye da daftarin dokar kasafin kudin shekara 2019 da gwamnatin kasar ta gabatar mata.
-
Hatsarin helikofta Ya Yi Ajalin Manyan Jami'an Sudan 5
Dec 09, 2018 11:04Rahotanni daga Sudan na cewa wasu akalla manyan jami'an biyar ne na jihar Gedaref, suka gamu da ajalinsu a yayin wani hatsarin jirgin sama mai saukar ungulu a gabashin kasar a iyaka da kasar Habasha.
-
Nijar Ta Amince Da Dokar Ba Ta Kariya Ga 'Yan Gudun Hijira Wadanda Suka Rasa Matsuguninsu
Dec 07, 2018 05:31Jamhuriyar Nijar ta amince da dokar kasa ta ba da kariya da kuma taimakon mutanen da suka gudu suka bar matsugunansu saboda rikici, ko wani bala'i na daban irin su ambaliyar ruwa da fari.
-
Kungiyar G5 Sahel, Ta Samu Alkawalin Kudaden Da Take Bukata
Dec 07, 2018 01:13Masu hannu da shunu da abokan hulda na kungiyar G5 Sahel, sun alkawarta bai wa kungiyar tallafin kudade kusa da Biliyan biyu na Yuro da kungiyar ke bukata domin aiwatar da wasu shirye shiryenta na ayyukan ci gaba domin yaki da mayakan dake ikirari da sunan jihadi.
-
Al'Shebab Ta Kashe Manyan Sojojin Somaliya Biyu
Dec 06, 2018 23:52Kungiyar Al'shebab ta dauki alhakin kai wani harin nakiya da ya yi sanadin mutuwar wasu sojojin Somaliya bakwai, ciki har da manyan sojoji guda biyu.
-
EU ta zargi kasashen Afrika da karkatar da kudaden tallafi
Dec 06, 2018 07:07Kungiyar tarayya Turai ta EU, ta zargi kasashen Afrika da karkakar da kudaden tallafi da take basu domin inganta rayuwar al'ummunsu.
-
Tawagar MDD Na Neman Sojojinta 2 A Congo
Dec 06, 2018 06:11Tawagar wanzar da zaman lafiya ta Majalisar Dinkin Duniya a Jamhuriya Demuradiyar Congo, ta ce tana neman wasu sojojinta biyu da suka bata tun a watan Nuwamba a yayin wani fada a jihar Beni dake gabashin kasar.
-
Burundi Ta Bukaci Rufe Ofishin MDD, Na Kare Hakkin Bil Adama A Bujumbura
Dec 06, 2018 05:54Gwamnatin Burundi ta bukaci a rufe ofishin majalisar dinkin duniya mai kula da harkokin kare hakkin bil adama dake Bujumbura, babban birnin Kasar.