Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

afirka

  • Ivory Coast Ta Karbi Shugabancin Kwamitin Tsaron MDD

    Ivory Coast Ta Karbi Shugabancin Kwamitin Tsaron MDD

    Dec 04, 2018 01:13

    Kasar Ivory Coast, ta karbi shugabancin karba-karba na kwamitin tsaro na Majalisar Dinkin Duniya, na watan Disamban nan.

  • MDD Ta Yi Tir Da Cin Zarafin Mata Ta Hanyar Fyade A Sudan Ta Kudu

    MDD Ta Yi Tir Da Cin Zarafin Mata Ta Hanyar Fyade A Sudan Ta Kudu

    Dec 04, 2018 00:48

    Majalisar Dinkin Duniya, ta bukaci hukumomin Sudan Ta Kudu, dasu gudanar da mutanen da ake zargi da cin zarafin mata ta hanyar fyade a gaban kotu.

  • Gabon : Ali Bongo Ya Bayyana A Karon farko Bayan Doguwar Jinya

    Gabon : Ali Bongo Ya Bayyana A Karon farko Bayan Doguwar Jinya

    Dec 03, 2018 23:44

    A Karon farko tun bayan da ya fara jinya yau sama da wata guda, shugaban kasar Gabon Ali Bongo Odinba, ya bayyana a wani hoto a kasar Morocco inda ya je domin ci gaba da jinya bayan ya bar Saudiyya.

  • Nijar : An Samu Raguwar Mace-Mace Sanadin Cutar AIDS

    Nijar : An Samu Raguwar Mace-Mace Sanadin Cutar AIDS

    Dec 02, 2018 14:18

    A Nijar, adadin mutanen dake mutuwa sanadin kamuwa da cutar AIDS/SIDA, ya ragu da kashi 15% daga shekara 2012 zuwa 2016, kamar yadda hukumomin kiwan lafiya na kasar suka sanar.

  • Senegal : Macky Sall, Zai Tsaya Takara A Karo Na Biyu

    Senegal : Macky Sall, Zai Tsaya Takara A Karo Na Biyu

    Dec 02, 2018 11:24

    Wasu gungun jam'iyyun siyasa a Senegal sun tsaida shugaban kasar mai ci, Macky Sall, a matsayin dan takaran su a zaben shugaban kasar mai zuwa.

  • Hukumar CAF Ta Kwace Damar Daukan Bakuncin Gasar Cin Kofin Afirka Daga Kasar Kamaru

    Hukumar CAF Ta Kwace Damar Daukan Bakuncin Gasar Cin Kofin Afirka Daga Kasar Kamaru

    Dec 01, 2018 01:54

    Hukumar Kwallon Kafa ta Afirka (CAF) ta sanar da kwace damar daukar bakuncin gasar cin kofin kasashen Afirka (AFCON) na shekara ta 2019 da ta ba wa kasar Kamaru saboda alamu suna nuna cewa kasar ba ta shirya wa hakan ba.

  • Kungiyoyin EU Da ECOWAS Sun Bayyana Damuwarsu Kan Zafafa Hare-Haren Boko Haram

    Kungiyoyin EU Da ECOWAS Sun Bayyana Damuwarsu Kan Zafafa Hare-Haren Boko Haram

    Dec 01, 2018 01:52

    Kungiyar Tarayyar Turai (EU) da kuma kungiyar raya tattalin arzikin kasashen yammacin Afirka ta ECOWAS sun bayyana tsananin damuwarsu dangane da yadda kungiyar ta'addancin nan ta Boko Haram take kara zafafa hare-haren da take kai wa yankunan arewa maso gabashin Nijeriya.

  • MDD: An Barnata Kudin Hukumar 'Yan gudun Hijira A Uganda Da Sudan ta Kudu

    MDD: An Barnata Kudin Hukumar 'Yan gudun Hijira A Uganda Da Sudan ta Kudu

    Nov 30, 2018 12:23

    Majalisar dinkin duniya ta zargi reshen hukumar kula da 'yan gudun hijira a Afrika da yin amfani da kudaden hukumar ba ta hanyar da ta dace ba.

  • Gabon : Ali Bongo Ya Fara Jinya A Morocco

    Gabon : Ali Bongo Ya Fara Jinya A Morocco

    Nov 29, 2018 07:34

    Rahotanni daga Morocco na cewa Shugaba Ali Bongo Ondimba na Gabon ya isa birnin Rabah, da sanyin safiyar yau Alhamis, inda zai ci gaba da jinya, bayan da ya bar kasar Saudiyya inda ya kwashe sama da wata guda na jinya.

  • Takunkumi Bai Hana Shigar Da Makamai A Sudan Ta Kudu Ba

    Takunkumi Bai Hana Shigar Da Makamai A Sudan Ta Kudu Ba

    Nov 29, 2018 06:34

    Kungiyar (Conflict Armament Research) ta Birtaniya, ta fitar da wani rahoto wanda ke cewa takunkumin da aka kakaba wa Sudan ta Kudu kan makaman yaki bai yi wani tasiri ba.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS