-
Madagaska : Kotun Tsarin Mulki Ta Amince Da Sakamakon Zabe Zagaye Na farko
Nov 29, 2018 05:39Kotun tsarin mulki a Madagaska, ta yi na'am da sakamakon zaben shugaban kasar zagaye na farko, da hukumar zaben kasar (CENI), ta sanar yau kusa da mako biyu.
-
Gabon: Ali Bongo Zai Bar Saudiyya, Don Ci Gaba Da Jinya A Morocco
Nov 28, 2018 00:02A wani lokaci yau Laraba ne ake sa ran shugaba Ali Bongo na Gabon zai fice daga Saudiyya, domin ci gaba da jinya a kasar Morocco.
-
Burkina Faso : Janar Diendere, Ya Gurfana Gaban Kotu
Nov 26, 2018 06:49A Burkina faso yau ne, Janar Gilbert Diendere, ke bayyana a gaban wata kotun sojin Ouagadugu, bisa zargin yunkurin juyin mulkin 2015.
-
Nutsewar Jirgin Ruwa Ta Yi Ajalin Mutum 29 A Uganda
Nov 25, 2018 13:17'Yan sanda a Uganda, sun tabbatar da mutuwar mutum 29 biyo bayan nutsewar wani jirgin ruwa a tafkin Victoria.
-
An Rage Albashin Manyan Jami'an Gwamnati A Zimbabwe
Nov 23, 2018 00:34Gwamnatin Zimbabwe ta dauki matakin rage albashin manyan jami'an kasar da kashi biyar cikin dari.
-
Nijar : Boko Haram Ta Kashe Ma’aikatan Man Fetur 7 A Diffa
Nov 22, 2018 08:53Rahotanni daga jamhuriya NIjar na cewa wasu ‘yan bindiga da ake dangata cewa na kungiyar Boko Haram ne, sun kashe ma’aikatan kamfanin Foraco 7 da ke aikin hakar rijiyoyin mai a garin Toumour da ke jihar Diffa a gabashin kasar.
-
An Fara Yakin Neman Zabe A D.R Congo
Nov 22, 2018 07:24Yau Alhamis an fara yakin neman zaben shugaban kasa a Jamhuriyar Demokuradiyyar Congo.
-
An Fara Yakin Neman Zabe A D.R Congo
Nov 21, 2018 14:45A Jamhuriyar Demokuradiyyar Congo a cikin daren yau Larabe ne da misalin karfe 12 na dare, za'a fara yakin neman zaben shugaban kasar.
-
Ban Da Niyyar Sake Tsayawa Takara_Mohamed Ould Abdel Aziz
Nov 21, 2018 13:19Shugaban Kasar mauritania, Mohamed Ould Abdel Aziz, ya ce bai da niyyar sake tsayawa takara a zaben shugaban kasar na 2019 domin neman wani wa'adin mulki a karo na uku.
-
Kungiyar AU Na Gudanar Da Taro A Birnin Adis Ababa
Nov 18, 2018 15:32A wannan Lahadi ne Kungiyar tarayyar Afirka ta fara gudanar da taron kwanakin uku a hedkwatar kungiyar dake birnin dis Ababa na kasar Habasha.