-
Najeriya Na Bikin Cika Shekaru 58 Da Samun 'Yancin Kai
Oct 01, 2018 02:13Yau Nijeriya ke bikin cika shekaru 58 da samun 'yancin kai daga turawan mulkin mallaka na Britaniya.
-
Nijar Ta Maido Da Harajin Kiran Waya Na Kasa Da Kasa
Oct 01, 2018 02:12Gwamnatin Jamhuriya Nijar, ta ce zata dawo da haraji kan kira waya na kasa kasa, a shekara ta 2019 mai zuwa, bayan soke hakan a shekarar nan ta 2018.
-
Faransa Na Da Hannu Wajen Durkusar Da Guinea, Inji Alpha Conde
Oct 01, 2018 02:11Shugaba Alpha Conde na Guinea, ya dora alhakin rashin ci gaba da kasar ke fuskanta tun bayan samun yancin kai ga halayen kasar Faransa na waccen lokacin.
-
An Yi Zanga Zanga Kan Yawaitar Hare Hare A Burkina Faso
Sep 30, 2018 07:35A Burkina Faso, daruruwan mutane ne suka shiga wata zanga zanga a jiya Asabar, a Ouagadugu babban birnin kasar, domin nema ga mahukuntan aksar su dau mataki kan yawaitar hare hare na mayakan dake ikirari da sunan jihadi a kasar.
-
CAF Zata Yanke Shawara Kan Gasar 2019, Bayan Zaben Kamaru
Sep 28, 2018 14:32Hukumar kwallon kafa ta AFrika CAF, ta ce har yanzu bata yanke shawara ba kan gudanar da gasar cin kofin Afrika na 2019 a Jamhuriya Kamaru ba.
-
Burundi Ta Dakatar Da Ayyukan Kungiyoyin Kasashen Waje
Sep 28, 2018 13:01Mahukuntan Burundi, sun sanar da dakatar da ayyukan kungiyoyin kasashen waje a cikin kasar, har zuwa lokacin da suka fara aiki da sabuwar dokar data tanadi sanya ido ga ayyukansu.
-
Sudan Ta Kudu : Kiir Ya Sallami Fursunonin Siyasa
Sep 28, 2018 12:16Shugaba Salva Kiir na Sudan ta Kudu, ya bada umurnin sakin dukkan fursunonin siyasa da kuma na yaki da ake tsare dasu a kasarsa.
-
Wasu 'Yan Gudun Hijira Sun kai Farmaki Kan Ofishin MDD A Mauritania
Sep 28, 2018 02:52Wasu 'yan gudun hijira sun kai farmaki kan ofishin hukumar kula da 'yan gudun hijira ta majalisar dinkin duniya a kasar Mauritania.
-
MSF Ta yi Gargadi Akan Yawan Mace Macen Yara A Nijar
Sep 25, 2018 12:59Kungiyar likitoci marar iyaka ta (Médecins sans frontières), ta yi gargadi akan yawan mace macen yara 'yan kasa da shekara 5 a Kudancin Jamhuriya Nijar.
-
Amnesty Ta Yi Allawadai Da Tsare Dubban Mutane A Habasha
Sep 25, 2018 12:21Kungiyar kare hakkin bil adama ta kasa da kasa Amesty International, ta yi allawadai da da cafke dubban mutane a Addis-Ababa, fadar mulkin kasar Habasha.