-
DRC : An Gano Wasu Mutum 5 Da Ake Zaton Sun Kamu Da Ebola
Jun 03, 2018 01:19Hukumomin lafiya a Jamhuriya Demokuraddiyar Congo, sun ce an gano wasu sabbin mutane biyar da ake zaton sun kamu ne da mahaukaciyar annobar nan ta Ebola a arewa maso gabashin kasar.
-
Burundi : Kotun Tsarin Mulki Ta Yi Na'am Da Sakamakon Zaben Raba Gardama
Jun 01, 2018 09:54Kotun tsarin mulki a kasar Burundi ta tabbatar da sakamakon zaben raba gardama da aka kada kuri'arsa a ranar 17 ga watan Mayu da ya gabata, kan yi wa kundin tsarin mulkin kasar kwaskwarima.
-
Boko Haram Ta Kashe Sojojin Najeriya Biyar
Jun 01, 2018 09:31Rundinar sojin Najeriya ta sanar da mutuwar sojojinta biyar, a yayin da suka taka nakiya a jihar Borno dake arewa maso gabashin kasar.
-
Libiya Ta Mayar Da 'Yan Ci-Rani 221 Kasashensu
May 31, 2018 05:34Mahukunta a Libiya, sun sanar da tisa keyar 'yan ci rani 'yan asalin kasashen Afrika dana Asiya su 221 zuwa kasashensu.
-
Zimbabwe : Za'a Yi Zabe A Ranar 30 Ga Wata Yuli
May 30, 2018 06:24Zimbabwe, za ta shirya manyan zabukanta na farko tun bayan kifar da mulkin tsohon shugaban kasar Robert Mugabe.
-
Najeriya : Dan Kunar Bakin Wake Ya Kashe Mutum 4 A Konduga
May 29, 2018 06:51'Yan sanda a Najeriya, sun tabbatar da mutuwar mutane hudu sakamakon wani harin kunar bakin wake a garin Konduga dake yankin arewa maso gabashin kasar.
-
Shugaban Kasar Mali Ya Sanar Da Aniyarsa Ta Sake Tsayawa Takarar Shugabancin Kasar
May 29, 2018 01:18Shugaban kasar Mali, Ibrahim Boubacar Keita, ya sanar da cewa ya kuduri aniyar sake tsayawa takarar shugabancin kasar a zaben shugaban kasar da za a gudanar a karshen watan Yulin wannan shekara ta 2018.
-
Uganda Ta Musunta Bullar Ebola A Kasar
May 28, 2018 06:40Gwamnatin Uganada ta musunta rahotannin cewa an samu bullar cutar Ebola a cikin kasarta.
-
DRC : Kifewar Kwale-Kwale Ta Yi Ajalin Mutum 50
May 25, 2018 10:23Hukumomi a lardin Tshuapa dake yankin arewa maso yammacin Jamhuriyar Demokaradiyyar Kongo, sun ce mutum 50 ne suka rasa rayukansu bayan da wani kwale kwale ya kife a daren ranar Larabar data gabata a tekun Kongon.
-
MDD Ta Taimaka Wa Kasashen Sahel Dake Fama Da Fari
May 25, 2018 10:12Ofishin kula da ayyukan jin kai na MDD, ya samar da dala miliyan talatin, ga wasu kasashen yankin Sahel hudu wadanda ke fuskantar matsanancin fari da tsadar kayayakin abinci da kuma tabarbarewar tsaro.