-
Tattalin Arzikin Kasashen Kudu Da Sahara Zai Karu A Bana
May 09, 2018 11:58Bankin duniya ya yi hasashen cewa tattalin arzikin kasashen kudu da hamadar sahara zai bunkasu a wannan shekara ta 2018 da muke ciki.
-
Cutar Ebola Ta Sake Bullowa A Congo Kinshasa
May 09, 2018 10:34Hukumomin kiwon lafiya a kasar Congo Kinshasa sun tabbatar da sake barkewar annobar cutar Ebola a kasar, inda ake tsammanin mutane 21 sun harbu da ita, yayin da aka tabbatar da mutane 2 daga cikinsu sun kamu.
-
An Koma Shari'ar Wadanda Ake Zargi Da Juyin Mulki A Burkina Faso
May 09, 2018 10:12A Burkina Faso an koma shari'ar wandanda ake zargi da yunkurin juyin mulki a watan Satumba na shekara 2015 bayan dage zaman sau da dama.
-
Najeriya : Mutane 45 Suka Mutu A Harin Gwaska
May 07, 2018 01:20Rahotanni daga Najeriya na cewa a kalla mutane 45 suka gamu da ajalinsu a wani hari da aka kai a kauyen Gwaska dake garin Birnin-Gwari a jihar Kaduna dake kudancin kasar.
-
Mali : An Tsaida Shugaba IBK A Matsayin Dan Takaran Shugaban Kasa
May 07, 2018 01:19A Mali, wasu jam'iyyun siyasa su guda 70, sun tsaida Shugaban kasar mai ci Ibrahim Bubakar Keita, a matsayin dan takara shugaban kasa a zaben kasar mai zuwa.
-
Sudan : Tawagar AU Na Nazarin Yanayin Tsaro Da Na 'Yan Gudun Hijira
May 07, 2018 01:17Wata tawagar tarayyar Afrika AU, ta isa Sudan don nazarin ayyukan shirin wanzar da zaman lafiya da kuma halin da 'yan gudun hijira ke ciki a kasar.
-
Kudaden Libiya : An Bukaci Shugabannin Afrika Su Yi Bayyani
May 05, 2018 13:47Wasu kungiyoyin fara hula a Nijar da Congo sun bukaci shugabanin kasashensu dasu yi bayyani kan kudaden da gwamnatin Libiya ta ce tsohon shugaban kasar mirigayi Muammar Ghaddafi ya ranta masu.
-
Burundi : An Dakatar Da Watsa Shirye Shiyen BBC Da VOA
May 05, 2018 12:12Kasar Burundi, ta bada sanarwar dakatar da shirye shiryen gidajen radiyon muryar Amurka(VOA) da kuma BBC a kasar har na tsawon wata shida.
-
'Yan Bindiga Sun Yi Garkuwa Da 'Yar Agaji A Somaliya_Red Cross
May 03, 2018 01:05Kungiyar agaji ta kasa da kasa ta Red-Cross, ta sanar da cewa wasu 'yan bindiga sun yi garkuwa da wata jami'ar kiwan lafiya a wani gida dake Mogadisho babban birnin kasar Somaliya.
-
Najeriya : Adadin Mutanen Da Suka Mutu A Hare-haren Mubi Ya Kai 86
May 03, 2018 00:52Rahotanni dake cin karo da juna a Najeriya na cewa, adadin mutanen da suka rasa rayukansu a jerin hare haren Mubi ya kai 86.