Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

afirka

  • Shugabannin Afrika Na Taro Don Ceto Tafkin Congo

    Shugabannin Afrika Na Taro Don Ceto Tafkin Congo

    Apr 29, 2018 11:01

    Kimanin shugabannin kasashe dana gwamnatocin Afrika 20 ne suka hadu a Brazaville, babban birnin Congo Brazaville, a wani taro mai manufar ceto tafkin Congo.

  • DRC : An Yanke Wa Jagoran 'Yan Tawaye Daurin Shekaru 20

    DRC : An Yanke Wa Jagoran 'Yan Tawaye Daurin Shekaru 20

    Apr 29, 2018 09:33

    Wata kotun soji a Jamhuriya Demukuradiyyar Conko, ta yanke hukuncin daurin shekaru ashirin a gidan kaso ga wani madugun 'yan tawaye, bisa samunsa da laifukan yaki a shekaru goma da suka gabata.

  • Majalisar Dinkin Duniya Ta Bukaci Kasashen Afrika Sun Tsarawa Kansu Harkokin Tattalin Arziki

    Majalisar Dinkin Duniya Ta Bukaci Kasashen Afrika Sun Tsarawa Kansu Harkokin Tattalin Arziki

    Apr 29, 2018 07:41

    Mataimakin babban sakataren Majalisar dinkin duniya a bangaren tattalin arziki ya bukaci kasashen afrika su nisanci bin tsarin tattalin arziki na kasashen yamma.

  • Tsohuwar Shugabar Malawi Ta Koma Gida Malawi Bayan Gudun Hijira Na Kashin Kai

    Tsohuwar Shugabar Malawi Ta Koma Gida Malawi Bayan Gudun Hijira Na Kashin Kai

    Apr 29, 2018 01:11

    Tsohuwar Shugabar kasar Malawi Joyce Banda ta koma gida bayan shekaru 4 na gudun hijira na kashin kan ta da ta yi a a waje sakamakon zargin da ake mata na cin hanci da rashawa, tana mai cewa ta dawo ne don ta wanke kanta daga zargin.

  • Najeriya : Sojoji Sun Murkushe Harin Boko Haram A Maiduguri

    Najeriya : Sojoji Sun Murkushe Harin Boko Haram A Maiduguri

    Apr 27, 2018 01:16

    Rundunar sojin Najeriya ta ce sojojinta sun murkushe wani hari da mayakan Boko Haram suka yi yunkurin kaiwa birnin Maiduguri na jihar Borno a arewa maso gabashin kasar a jiya Alhamis.

  • Rwanda : An Gano Gawawwakin Mutane 200 A Wani Makeken Kabari

    Rwanda : An Gano Gawawwakin Mutane 200 A Wani Makeken Kabari

    Apr 25, 2018 06:27

    A Rwanda an gano wani makeken kabari dauke da gawawwakin mutane sama da 200, da ake kyautata zaton na lokacin kisan kiyashin kasar ne.

  • Isra'ila Ta Soke Shirin Tisa Keyar Masu Neman Mafaka Na Afrika

    Isra'ila Ta Soke Shirin Tisa Keyar Masu Neman Mafaka Na Afrika

    Apr 25, 2018 06:26

    Gwamnatin yahudawa 'yan mamaya na Isra'ila ta soke kudurin ta, na korar dubban masu neman mafaka 'yan kasashen Afirka.

  • ICC Ta Sake Watsi Da Bukatar Belin Laurent Gbagbo

    ICC Ta Sake Watsi Da Bukatar Belin Laurent Gbagbo

    Apr 24, 2018 06:35

    Kotun hukunta manyan laifuka ta kasa da kasa (ICC) ta sake yin watsi da bukatar bada belin tsohon shugaban kasar Ivory Coast, Laurent Gbagbo.

  • Nijar : Ana Bukin Cika Shekaru 23 Na Hadin Kan Kasa

    Nijar : Ana Bukin Cika Shekaru 23 Na Hadin Kan Kasa

    Apr 24, 2018 06:34

    A Jamhuriyar Nijar, yau ne 24 ga watan Afrilu ake gudanar da bukin ranar hadin-kan ‘yan kasa, ranar da ta samo asali daga yarjejeniyar zaman lafiya ta farko da aka kulla tsakanin ‘yan tawaye da gwamnatin kasar a irin wanan ranar ta shekarar 1995.

  • Mali : An Gano Malaman Bogi 10,000

    Mali : An Gano Malaman Bogi 10,000

    Apr 24, 2018 06:33

    Hukumomi a kasar Mali, na bincike kan gano suwa ke da hannu a badakalar cin bulus da albashin wasu malaman bogi su 10,000 a kasar

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS