Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

afirka

  • Ahmad Na Madagasca Ya Zama Sabon Shugaban CAF

    Ahmad Na Madagasca Ya Zama Sabon Shugaban CAF

    Mar 16, 2017 10:29

    An zabi, Ahmad Ahmad, na kungiyar kwallon kafar Madagasca, a matsayin sabon shugaban hukumar kwallo kafa ta Afirka (CAF).

  • Ana Zaman Makoki Na Kwanaki Uku A Habasha

    Ana Zaman Makoki Na Kwanaki Uku A Habasha

    Mar 14, 2017 12:16

    Majalisar dokoki a Habasha ta ayyana zaman makoki na kwanaki uku, domin yuyayin mutanen da suka rasa rayukansu a zabtarewa kasa a wajen Adis Ababa babban birnin kasar.

  • Habasha : Zabtarewar Kasa Ta Kashe Mutane 46

    Habasha : Zabtarewar Kasa Ta Kashe Mutane 46

    Mar 12, 2017 14:28

    Rahotannin daga Habasha na cewa akalla mutane 46 ne suka rasa rayukansu, kana wasu da dama suka jikkata sakamakon zabtarewar kasa data auku a wani wuri dake kewayen Addis Ababa baban birnin kasar.

  • An Yi Zanga-zanga Kan Tsadar Man Fetur A Togo

    An Yi Zanga-zanga Kan Tsadar Man Fetur A Togo

    Mar 12, 2017 14:18

    A kasar Togo dubun dubbatar mutane ne suka gudanar da wata zanga zanga a Lome babban birnin kasar kan karin farashin man fetur da gwamnatin kasar ta yi.

  • MDD Na Son Aikewa Da karin 'Yan Sanda A D.R Congo

    MDD Na Son Aikewa Da karin 'Yan Sanda A D.R Congo

    Mar 12, 2017 02:20

    Babban sakatare Janar na MDD, Antonio Guterres, ya bukaci kwamitin tsaro MDDr, daya aike da karin dakaru 320 a Jamhuriya Demokuradiyar Congo.

  • Dubban Mutane Sun Yi Zanga-Zanga A Mauritania

    Dubban Mutane Sun Yi Zanga-Zanga A Mauritania

    Mar 12, 2017 02:20

    Kawancen jam'iyyun adawa na FNDU a Mauritania ya bukaci majalisar datijan kasar data yi watsi da shirin gwamnatin kasar na yiwa kundin tsarin mulkin kasar kwaskwarima.

  • 'Yan Sandan Kongo Sun Kame Shugaban Wata Kungiyar Asiri Ta Kasar

    'Yan Sandan Kongo Sun Kame Shugaban Wata Kungiyar Asiri Ta Kasar

    Mar 04, 2017 02:23

    'Yan sandan kasar Demokradiyyar Kongo sun ce sun sami nasarar kame shugaban wata kungiyar Kiristoci ta asiri a babban birnin kasar, Kinshasa bayan rikici na kimanin makonni biyu da yayi sanadiyyar mutuwar mutane shida daga cikin magoya bayansa.

  • An Gano Daliban Jami'a Na Bogi  47,000 A Guinea

    An Gano Daliban Jami'a Na Bogi 47,000 A Guinea

    Mar 03, 2017 07:13

    Ma'aikatar Ilimi mai zurfi a kasar Guinea ta ce ta gano daliban bogi sama 47,000 dake karatu a jami'o'in kasar.

  • D R Congo : Felix Tshisekedi Ya Zama Jagoran 'Yan Adawa

    D R Congo : Felix Tshisekedi Ya Zama Jagoran 'Yan Adawa

    Mar 03, 2017 06:44

    'Yan hammaya a Jamhuriya demokuraddiyar Congo sun zami Felix Tshisekedi a matsayin jagoran jam'iyyun adawa na kasar.

  • Fao: Gargadi Akan Karancin Abinci A Kasashe 37 Na Duniya Da Su ka Hada Da Kasashen Nahiya Afirka

    Fao: Gargadi Akan Karancin Abinci A Kasashe 37 Na Duniya Da Su ka Hada Da Kasashen Nahiya Afirka

    Mar 02, 2017 15:32

    Hukumar Abinci Ta Duniya ( FAO) ta yi gargadi akan karancin abinci a gabacin nahiyar Afirka.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS