Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

afirka

  • Shugaban Gambia Na Ziyararsa Ta Farko A Senegal

    Shugaban Gambia Na Ziyararsa Ta Farko A Senegal

    Mar 02, 2017 07:42

    Yau Alhamis, shugaban kasar Gambia Adama Barrow, ke fara wata ziyarar aiki a birnin Dakar na kasar Senegal.

  • DRC : Jami'an Tsaro Sun Aikata Ba Daidai Ba, Inji MDD

    DRC : Jami'an Tsaro Sun Aikata Ba Daidai Ba, Inji MDD

    Mar 01, 2017 09:17

    Majalisar dinkin duniya ta fitar da wani rahoto wanda a cikinsa ta yi allawadai da yadda jami'an tsaro DR Congo sukayi amfani da karfi fiye da kima akan masu zanga-zanga da yunkurin tazarcen shugaba Joseh Kabila.

  • MDD : Amina Mohammed Ta Yi Rantsuwar Kama Aiki

    MDD : Amina Mohammed Ta Yi Rantsuwar Kama Aiki

    Mar 01, 2017 07:46

    An rantsar da Amina Mohammed, tsohuwar ministar muhalli ta Nigeria a matsayin mataimakiyar sakatare janar na MDD.

  • Damuwa  Majalisar Dinkin Duniya Akan Yiyuwar Bullar Fari A Gabacin Nahiyar Afirka.

    Damuwa Majalisar Dinkin Duniya Akan Yiyuwar Bullar Fari A Gabacin Nahiyar Afirka.

    Feb 28, 2017 04:37

    Bayanin da majalisar dinkin duniya ta fitar akan yiyuwar bullar fari, ya ce zai jefa mutane miliyan 20 da su ke fama da rashin abinci mai gin ajiki, cikin mawuyacin hali.

  • Morocco Za Ta Janye Daga Yankin Saharawi

    Morocco Za Ta Janye Daga Yankin Saharawi

    Feb 27, 2017 00:37

    Kasar Marocco ta ce za ta janye daga yankin Saharawi wanda aka jima ana takkadama akansa wanda kuma ya haifar da zamen tankiya tare da 'yan a ware na ''Polisario''.

  • Guinea : An Sake Bude Makarantu Bayan Yajin Aikin Makwanni 3

    Guinea : An Sake Bude Makarantu Bayan Yajin Aikin Makwanni 3

    Feb 23, 2017 02:13

    Rahotanni daga Guinea na cewa an sake bude makarantun boko a Guinea bayan kasancewarsu a rufe na tsawan makwanni uku saboda yajin aiki na malumen makarantu.

  • Damuwar Kungiyar kare hakin bil-adama kan yadda ake cin zarafin Al'umma a kasashen Afirka

    Damuwar Kungiyar kare hakin bil-adama kan yadda ake cin zarafin Al'umma a kasashen Afirka

    Feb 22, 2017 07:31

    Kungiyar kare hakin bil-adama ta bayyana damuwar ta kan yadda ake amfani da karfi wajen cin zarafin Al'umma a Nahiyar Afirka.

  •  Yunwa Na Barazana Ga Yara Miliyan 1,4 A Kasashen Duniya 4

    Yunwa Na Barazana Ga Yara Miliyan 1,4 A Kasashen Duniya 4

    Feb 21, 2017 02:25

    Asusun kula da yara kankana na MDD, (Unicef) ya ce, kimanin yara Milyan 1,4 ne kan iya rasa rayukansu saboda matsananciyar yunwa a wasu kasashe hudu na duniya a cikin wannan shekara.

  • Guinea : An Kashe Mutane Biyar A Cikin Masu Zanga-zanga

    Guinea : An Kashe Mutane Biyar A Cikin Masu Zanga-zanga

    Feb 21, 2017 02:24

    Rahotannin daga Guinea na cewa a kalla mutane biyar ne suka mutu a yayin zanga-zangar neman sake bude azuzuwa a Conakry babban birnin kasar.

  • Yadda Manyan Sojoji Ke Juyawa Gwamnatin Salva Kiir Baya

    Yadda Manyan Sojoji Ke Juyawa Gwamnatin Salva Kiir Baya

    Feb 19, 2017 02:16

    A Sudan ta Kudu ana ci gaba da samun manyan jami'an soji dake juyawa gwamnatin kasar baya ta hanyar yin murabus daga bakin aikinsu.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS