Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

afirka

  • Ko Gawar Mugabe Za Ta Iya Lashe Zabe A Zimbabuwe, Inji Matarsa Grace

    Ko Gawar Mugabe Za Ta Iya Lashe Zabe A Zimbabuwe, Inji Matarsa Grace

    Feb 17, 2017 13:40

    Uwal gidan shugaban kasa a Zimbabuwe, Grace Mugabe ta ce tayi imanin cewa ko da gawar mai gidanta, Robert Mugabe, ta tsaya takara, to zai yi nasara a zaben shugabancin kasar na shekara 2018 dake tafe.

  • Ministan Harkokin Wajen Biritaniya Na Ran Gadi A Afrika

    Ministan Harkokin Wajen Biritaniya Na Ran Gadi A Afrika

    Feb 15, 2017 02:23

    Ministan harkokin wajen kasar Biritaniya, Boris Johnson, na ziyara a Banjul fadar gwamnatin Gambia.

  • Sabon Shugaban Amurka Ya Sha Alwashin Taimakawa Najeriya

    Sabon Shugaban Amurka Ya Sha Alwashin Taimakawa Najeriya

    Feb 13, 2017 15:47

    Karon farko tun bayan rantsar da shi shugaban Amurka Donald Trump ya tattauna ta waya tarho da wasu shugabannin Afrika a wannan Litini.

  • Afirka Ta Kudu Na Ci-gaba Da Goyon Bayan Palestine (Zuma)

    Afirka Ta Kudu Na Ci-gaba Da Goyon Bayan Palestine (Zuma)

    Feb 11, 2017 12:09

    Shugaba Jacob Zuma na Afrika ta Kudu ya yi Allah wadai da ci gaba da mamayar da yahudawan Isra'ila ke yiwa al'ummar Palestinu.

  • MDD Ta Damu Kan Rikicin Tsakiyar D.R Congo

    MDD Ta Damu Kan Rikicin Tsakiyar D.R Congo

    Feb 11, 2017 10:47

    MDD ta bayyana matukar damuwarta dangane da rikicin dake ci gaba da faruwa a tsakiyar Jamhuriya Demokuraddiyar Congo wanda kawo yanzu ya yi sanadin mutuwar gomman mutane cikin 'yan kwanaki kalilan.

  • Afrika Ta Kudu : An Jibge Sojoji Gabanin Jawabin Zuma A Majalisa

    Afrika Ta Kudu : An Jibge Sojoji Gabanin Jawabin Zuma A Majalisa

    Feb 09, 2017 02:21

    Rahotanni daga Afrika ta Kudu na cewa an jibge dariruwan sojoji a gaban majalisar dokokin kasar a gabanin jawabin da shugaba Jacob Zuma zai yi a majalisar dokokin kasar.

  • Shugaban Kamaru Ya Jinjinawa Tawagar Kwallon Kafar Kasarsa

    Shugaban Kamaru Ya Jinjinawa Tawagar Kwallon Kafar Kasarsa

    Feb 09, 2017 02:19

    Shugaban kasar Kamaru Paul Biya, ya jinjinawa kwazon da tawagar kwallon kafar kasarsa ta nuna, na lashe kofin gasar kwallon kafar nahiyar Afirka na bana wadda ta gudana a kasar Gabon.

  • Ivory Coast : Kura Ta Lafa A Adiake Bayan Bore Na Sojoji

    Ivory Coast : Kura Ta Lafa A Adiake Bayan Bore Na Sojoji

    Feb 08, 2017 07:45

    Rahotanni daga Ivory Coast na cewa kura ta lafa a birnin Adiake a yayinda su kuma jama'a ke cikin zamen dar-dar bayan bore na sojoji.

  • Kasashen G5 Na Sahel Na Taron Gaggawa Kan Matsalar Tsaro

    Kasashen G5 Na Sahel Na Taron Gaggawa Kan Matsalar Tsaro

    Feb 06, 2017 07:40

    Yau Litinin shugabannin kasashen G5 na Sahel na wani taron gaggawa kan matsalar tsaro a Bamako babban birnin kasar Mali.

  • Zanga-Zangar  Kungiyoyin Fararen Hula A Jamhuriyar Nijar.

    Zanga-Zangar Kungiyoyin Fararen Hula A Jamhuriyar Nijar.

    Feb 06, 2017 02:20

    Zanga-Zangar Kungiyoyin Fararen Hula A Jamhuriyar Nijar.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS