• CAN 2017 : Burkina Faso Ta Samu Matsayi Na Uku

    CAN 2017 : Burkina Faso Ta Samu Matsayi Na Uku

    Feb 05, 2017 07:17

    A ci gaba da gasar cin kofin Afrika na 2017 da kasar Gabon ke karbar bakunci, tawagar kwallon kafa ta Burkina faso ta lallasa takwararta ta Ghana da ci daya da nema a karawar neman matsayi na uku da suka buga Jiya.

  • CAN 2017 : Wasan Neman Matsayi na Uku Tsakanin Burkina Faso Da Ghana

    CAN 2017 : Wasan Neman Matsayi na Uku Tsakanin Burkina Faso Da Ghana

    Feb 04, 2017 07:13

    A ci gaba da gasar cin kofin Afrika na 2017 da kasar Gabon ke karbar bakunci yau Asabar ne tawagar kwallon kafa ta Burkina faso zata fafata da takwararta ta Ghana a neman masayi na uku dana hudu.

  • CAN 2017 : Za'a Fafata Tsakanin Masar Da Kamaru A Wasan Karshe

    CAN 2017 : Za'a Fafata Tsakanin Masar Da Kamaru A Wasan Karshe

    Feb 03, 2017 03:08

    A ci gaba da gasar cin kofin Afrika na 2017 da kasar Gabon ke karbar bakunci tawagar kwallon kafa ta Kamaru ta lallasa takwararta ta Ghana da ci biyu da nema a wasan da aka buga jiya na neman zuwa wasan karshe.

  • An Gano Mutun Biyu Daukeda Cutar Zika A Angola

    An Gano Mutun Biyu Daukeda Cutar Zika A Angola

    Feb 03, 2017 01:47

    Hukumar lafiya ta Duniya (WHO) ta ce an gano mutun biyu dauke da cutar Zika a Angola, lamarin da ya tabbatar cewa akwai kwayoyin cutar a yankin kudancin Afrika.

  • Taro Kan Makomar Libya A Congo

    Taro Kan Makomar Libya A Congo

    Jan 28, 2017 03:08

    Shugabannin kasashe mambobin kwamitin koli na kungiyar tarayya Afrika a kan Libya, na wani taro a Brazzaville babban birnin kasar Congo, domin duba irin gudun mawar da Afrika zata bayar wajen warware rikicin kasar ta Libya.

  • ECOWAS Za Ta Rage Yawan Dakarunta A Gambia

    ECOWAS Za Ta Rage Yawan Dakarunta A Gambia

    Jan 28, 2017 03:08

    Kungiyar Raya Arzikin Kasashen Yammacin Afrika ( ECOWAS) za ta rage yawan dakarun sojin ta data tura a Gambia saboda a cewar ta kasar ba ta fuskantar matsalar tsaro.

  • Ayyukan Bankin Mulsunci Na Kara Bunkasa A Mauritania

    Ayyukan Bankin Mulsunci Na Kara Bunkasa A Mauritania

    Jan 27, 2017 14:03

    Gwamnatin kasar Mauritania ta sanar da cewa bankin musunci yana samun karbuwa a wajen al'ummar kasar, kamar yadda kuma ayyukansa na bunkasa cikin sauri a kasar.

  • Kalubalen Dake Gaban Sabon Shugaban Kasar Gambia

    Kalubalen Dake Gaban Sabon Shugaban Kasar Gambia

    Jan 26, 2017 02:23

    A wannan Alhamis ce ake sa ran sabon shugaban Gambia Adama Barrow zai koma birnin Banjul fadar gwamnatin kasar, bayan rikicin siyasa daya tilasta masa shan rantsuwar kama aiki ofishin jakadancin kasar na Senegal.

  • Babbar Darektar Asusun (IMF) Na Ran Gadi A Afrika

    Babbar Darektar Asusun (IMF) Na Ran Gadi A Afrika

    Jan 24, 2017 13:56

    Babbar Darektar Asusun bada lamuni na duniya (IMF) wato Christine Lagarde, ta isa birnin Bangi na Jamhuriya Afrika ta Tsakiya a wani gajeran ran-gadi da ta soma a Nahiyar Afrika.

  • Sojojin ECOWAS Za Su Ci Gaba Da Zama A Gambiya Don Binciko Makaman Da Aka Boye

    Sojojin ECOWAS Za Su Ci Gaba Da Zama A Gambiya Don Binciko Makaman Da Aka Boye

    Jan 24, 2017 07:51

    Shugaban kungiyar tattalin arzikin kasashen yammacin Afirka (ECOWAS), Marcel de Souza ya ce dubun dubatan sojojin kungiyar kasashen ECOWAS za su ci gaba da zama a kasar Gambiya har na tsawon lokaci don ci gaba da binciko makaman da aka boye da kuma tabbatar da zaman lafiya da tsaron kasar.