Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

afirka

  • Gwamnatin Moroko Ta Haramta Sanya 'Burqa' A Kasar Saboda Matsalar Tsaro

    Gwamnatin Moroko Ta Haramta Sanya 'Burqa' A Kasar Saboda Matsalar Tsaro

    Jan 12, 2017 02:02

    Rahotanni daga kasar Moroko sun bayyana cewar gwamnatin kasar ta haramta yi da kuma sayar da babban hijabin nan mai rufe dukkanin jikin mata da aka fi sani da 'Burqa' a kasar saboda matsalar tsaro da kasar take fuskanta.

  • Gambia : Jammeh Ya Kori Minista Da Jakadun Kasarsa 12

    Gambia : Jammeh Ya Kori Minista Da Jakadun Kasarsa 12

    Jan 10, 2017 03:05

    A Gambia, a yayin da wasu shugabannin kasashen yammacin Afrika suka yanke shawara sake komawa kasar domin lallashin Shugaba Yahya Jameh ya mika mulki a ranar 19 ga watan nan, Shugaba Jammeh ya kori ministan sadarwansa da kuma wasu jakadun kasarsa 12 dake ketare.

  • Ivory Coast : An Kori Mayan Jami'an Tsaro

    Ivory Coast : An Kori Mayan Jami'an Tsaro

    Jan 10, 2017 03:05

    Shugaban kasar Ivory Coast / Cote d'Ivoire, Alhassane Ouattara, ya sallami manyan jami'an tsaro kasarsa da suka hada dana Soji, 'yan sanda da kuma Jandarma daga bakin aiki.

  • Tawagar AMISOM Za Ta Binciki Zargin Kisan Fararen Hula A Somaliya

    Tawagar AMISOM Za Ta Binciki Zargin Kisan Fararen Hula A Somaliya

    Jan 09, 2017 07:24

    Tawagar wanzar da zaman lafiya ta kungiyar tarayyar Afirka (AMISOM), za ta gudanar da bincike game da zargin da ake yiwa dakarun ta, na kisan fararen hula a yankin Barawe dake kudancin kasar Somaliya.

  • Za'a Koma Zaman Shari'a Hissen Habre Ran Litinin

    Za'a Koma Zaman Shari'a Hissen Habre Ran Litinin

    Jan 07, 2017 08:25

    A Ranar Litinin mai zuwa ce za'a yi zaman shari'a tsohon shugaban mulkin kama karyar na kasar Chadi Hissene Habre bayan da ya daukaka kara kan hukuncin rai da rai da aka yanke masa a watan Mayu shekara data gabata.

  • Ivory Coast : Sojoji Sunyi Bore A Bouake

    Ivory Coast : Sojoji Sunyi Bore A Bouake

    Jan 06, 2017 07:01

    Tsaffin 'yan tawayen da aka shiggar aikin soji a Ivory Coast na bore a Bouake, birnin na biyu mafi girma a kasar.

  • MDD Ta Yi Maraba Da Yarjejeniyar Zaman Lafiya A DRC

    MDD Ta Yi Maraba Da Yarjejeniyar Zaman Lafiya A DRC

    Jan 05, 2017 08:27

    Kwamitin tsaro na MDD yayi maraba da rattaba hannu kan yarjejeniyar warware rikicin siyasar jamhuriyar Demokaradiyyar Congo tsakanin gwamnati da 'yan adawa kasar. securitycuncul

  • Marocco : An Ceto Bakin Haure 45 A Gabar Ruwan Nador

    Marocco : An Ceto Bakin Haure 45 A Gabar Ruwan Nador

    Jan 05, 2017 08:26

    Hukumomin a kasar Marocco sun sanar da ceto wasu bakin haure 45 'yan asalin yankin Kudu da hamadar sahara a gabar ruwan Nador dake arewa maso gabashin kasar.

  • Mozambique : Renamo Ta Shelanta Tsagaita Wuta Da Wata Biyu

    Mozambique : Renamo Ta Shelanta Tsagaita Wuta Da Wata Biyu

    Jan 03, 2017 10:38

    Babbar jam'iyyar adawa a kasar Mozambique (Renamo) ta sanar da dakatar da bude wuta har na tsawon wata biyu a wani mataki na share fagen shirin tattaunawa zamen lafiya da gwamnatin kasar.

  • Mozambique : Renamo Za Ta Tsagaita Bude Wuta Na Mako Guda

    Mozambique : Renamo Za Ta Tsagaita Bude Wuta Na Mako Guda

    Dec 28, 2016 03:00

    Babbar jam'iyyar adawa a kasar Mozambique (Renamo) ta sanar a jiya Talata cewa, dakarunta za su tsagaita bude wuta har na tsawon mako guda.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS