-
Somaliya : An Damke Masu Hadawa Al-Shabaab Bama bamai
Sep 12, 2016 05:04Dakarun kiyaye zaman lafiya na kungiyar tarayyar Afrika dake Somaliya (AMISOM), wadanda ke samun tallafin dakarun kasar Somalia, sun cafke wasu mutane biyu da suka kware wajen hadawa kungiyar Al-Shabaab bama bamai a kudancin kasar.
-
Mutane Gabon Na Ci Gaba Da Nuna Rashin Amincewa Da Rikicin Siyasa A Kasar
Sep 11, 2016 01:26Rahotanni daga kasar Gabon sun bayyana cewar daruruwan mutanen kasar sun gudanar da wata zanga-zanga don nuna rashin amincewarsu da ci gaba da rikicin siyasa da ke faruwa a kasar bayan sanar da sakamakon shugaban kasar da aka yi.
-
Babban Kotun Zambiya Ta Ki Amincewa Da Hana Rantsar Da Shugaban Kasar
Sep 11, 2016 01:25Babbar kotun kasar Zambiya ta yi watsi da bukatar da babbar jam'iyyar adawa da ta kasar UPND ta gabatar na a hana rantsar da shugaban kasar Edgar Lungu a wa'adin mulki na gaba da ake sa ran yi a jibi Talata, saboda zargin cewa an tafka magudi a zaben shugaban kasar da aka gudanar.
-
Maroko Tana Nan Akan Yarjejeniyar Tsagaita Wutar Yaki Da Polisario
Sep 10, 2016 14:30Moroko Tana Aikin da Yarjejeniyar Tsagaita Wutar Yaki
-
Girgizar Kasa A Kasar Tanzania Ta ci Rayukan Mutane 11
Sep 10, 2016 14:27A kalla mutane 11 ne su ka kwanta dama sanadiyyar girgizar kasar da ta afku a gunudmar Bokoba da ke arewa maso yammcin kasar Tanzania.
-
Dan takarar shugaban kasar da ya sha kayi a Gabon ya garzaya kotun kundin tsarin milki
Sep 09, 2016 05:23Dan takarar shugaban kasar da ya sha kayi a Gabon ya garzaya kotun kundin tsarin milkin kasar
-
Gabon : Hankali Ya Karkata Ga Kotun Tsarin Mulki
Sep 09, 2016 01:23A Gabon hankali jama'a kasar ya karkata ga kotun tsarin mulki bayan da bangarorin dake hamaya juna kan sakamakon zaben shugabancin kasar suka shiga kar gaban kotun.
-
Dubban 'Yan Gudun Hijiran Sudan Ta Kudu Sun Nemi Mafaka A Jamhuriyar DR Congo
Sep 08, 2016 13:08Majiyar dakarun wanzar da zaman lafiya ta Majalisar Dinkin Duniya a Dimokaradiyyar Congo ta sanar da cewa: Dubban 'yan gudun hijirar Sudan ta Kudu ne suka nemi mafaka a cikin kasar Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo.
-
Gabon: An Bukaci Sake Kirga Kuri'un Da Aka Kada A zaben Shugaban Kasa
Sep 08, 2016 02:08Dan takarar Shugaban Kasar Gabon Da Ya Sha Kaye, Ya Bukaci A Sake Kirga Kuri'u.
-
Shugaban Kasar Gabon ya soki masu sa ido na Kungiyar Turai
Sep 07, 2016 06:21Shugaban Kasar Gabon, Ali bongo, ya zargi masu sa ido kan zabe daga kasashen turai da goyon bayan wani bangare, wadanda suka bayyana wasu abubuwa da ke nuna alamun cewa an yi magudi a zaben kasar.