-
An Fitar Da Sunayen Kasashen Da Suka Samu Gurbin Shiga Gasar Cin Kofin Afrika
Sep 05, 2016 01:23An kawo karshen tankade da rairaye na kasashen da zasu fafata a gasar cin kofin Afrika da kasar Gabon zata karbi bakunci a badi idan Allah ya kai.
-
Bukatar Shugaban kungiyar Alkalan kasar Gabon daga Magabatan Shara'ar kasar
Sep 04, 2016 01:17Shugaban kungiyar Alkalan kasar Gabon ya bukaci magabatan mashara'antar kasar da su kare hakin Mutanan da aka kama sanadiyar tashe-tashen hankulan bayan zabe.
-
Tsaurara Matakan Tsaro A Kasar Rwanda Domin Fada Da Ta'addanci.
Sep 02, 2016 01:59Matakan Tsaro A Kasar Rwanda Na Kokarin Tabbatar Da Tsaro
-
Rashin Tsaro A Kasar Gabon Bayan Zaben Shugaban Kasa
Sep 02, 2016 01:52An Kone Ginin Majalisar Dokokin Kasar Gabon
-
Tabbatar da sakamakon zaben Gabon
Sep 02, 2016 01:06Bisa Sakamakon zaben da Hukumar zaben kasar ta sanar a hukumanci Shugaban kasar Gabon mai ci Ali Bongo ne ya lashe zaben da aka gudanar a ranar 27 ga watan Agustan da ya gabata.
-
Mutane Uku Sun Mutu A Rikicin Bayan Zaben Shugaban Kasar Gabon
Sep 01, 2016 12:51Rahotanni daga kasar Gabon sun bayyan cewar alal akalla mutane 3 sun rasa rayukansu kana wasu daruruwa kuma suna hannu 'yan sanda biyo bayan rikicin da ya barke a kasar bayan sanarwar da aka yi cewa shugaban kasar mai ci Ali Bongo shi ne ya lashe zaben shugaban kasar da aka gudanar a ranar Asabar din da ta gabata.
-
Zaben Gabon Ya Bar Baya Da Kura
Sep 01, 2016 03:12Rahotanni daga Gabon na cewa ana cikin halin dar-dar a washe garin sanar da sakamakon zaben shugaban kasar da Ali Bongo Ondimba ya sake lashewa.
-
Jam'iyyar da ke mulki a kasar Gabon ta bukaci hukumar Zaben kasar ta fitar da dukkanin sakamakon zaben,
Aug 31, 2016 14:31Kakakin jam'iyyar da ta ke mulki a Gabon Faustin Baoukoubi ya bukaci a fitar da sakamakon zabe na karshe.
-
Ana Dakon Sakamakon Zabe A Gabon
Aug 30, 2016 13:46Al’ummar kasar Gabon na ci gaba da dakon sakamakon zaben shugabancin kasar da aka gudanar, a ranar asabar da ta gabata, a daidai lokacin da 'yan adawa da jam'iyya mai mulki ko wanne ke ikirarin shi ya lashe zaben.
-
Majalisar Dinkin Duniya Ta Jaddada Bukatar Samun Zaman Lafiya A Kasar Gabon
Aug 30, 2016 06:30Kakakin babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya ya jaddada bukatar nisantar duk wani abin da zai janyo tashe-tashen hankula sakamakon sabanin siyasa a kasar Gabon.